Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1717108061650
Labarai

Kwamishinan yan sanda Ya garkame yan sanda 3, bisa zargin karbar na goro

Posted onJune 11, 2025June 11, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Kwamishinan ‘yan sandan jihar Anambra, Ikioye Orutugu, ya bayar da umarnin tsare wasu ‘yan sanda uku masu mukamin sufeta bisa zargin …

FB IMG 1747674988609
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kafa Kwamitin Bincike Kan Gobarar Kasuwar Waya Ta Farm Centre

Posted onJune 11, 2025June 11, 2025

Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani kwamitin bincike na musamman da zai duba gobarar da ta tashi a kasuwar wayoyi ta Farm Centre. Sakataren …

IMG 20250609 WA0396
Kano, Labarai

Gobarar Kasuwar Waya Ta Farm Centre Babban Ibtila’i Ne – Sarki Aminu Ado Bayero.

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya aike da sakon jajantawa Yan kasuwar waya ta Firm Centre dake Kano. Alhaji Aminu Ado Bayero …

IMG 20250609 WA0173
Labarai

Ana Zargin Gwamnatin Tinubu Da Naɗa Membobin Jam’iyyar APC A Matsayin Kwamishinonin Zaɓe.

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam da ɗorewar tattalin arziki, wato SERAP, ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da naɗa wasu …

FB IMG 1749474221680
Canjin Kuɗaɗe, Labarai

Buratai ya sha da kyar a harin da ake zargi ƴan Boko Haram sun kai masa a Borno

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Tsohon Babban Hafsan Sojin Kasa, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya tsallake rijiya da baya a ranar Juma’a bayan da mayakan Boko Haram suka …

FB IMG 1749467902892
Kaduna, Labarai

Wata Sabuwar! Ɗan ƙwacen waya ya kashe soja a jihar Kaduna

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Wani ɗan ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan da ya nemi ya miƙa masa wayar da ke hannunsa. Alfijir labarai ta rawaito cewa a …

FB IMG 1749457644038
Kannywood, Labarai

Jarumi Adam A. Zango Yayi Haɗarin Mota Akan Hanyar Kaduna Zuwa Kano

Posted onJune 9, 2025June 9, 2025

Fitaccen Jarumin Masana’antar shirya Fina-finai ta Kannywood Adam A. Zango, ya gamu da haɗarin mota akan hanyarsu daga Kaduna Zuwa Kano, wanda hakan ya tada …

FB IMG 1749374643790
Labarai, Madina

Ibtila’i: Gobara ta tashi a otal mai ɗauke da alhazan Nijeriya 484

Posted onJune 8, 2025June 8, 2025

Hukumar Alhazai ta Ƙasa,  NAHCON, ta tabbatar da gobara a wani otal mai ɗauke da alhazan Nijeriya 484 da ke titin Shari Mansur a birnin …

FB IMG 1749307566148
Labarai

Ibtila’i: Sarki Sanusi ya baiwa ƴan kasuwar ‘Farm Centre’ tallafin Naira miliyan 10

Posted onJune 7, 2025June 7, 2025

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll ya baiwa ƴan kasuwar waya ta Farm Centre tallafin Naira miliyan 10 sakamakon gobara da ta ƙone shaguna da rumfuna …

IMG 20250508 WA0089
Kano, Labarai

Kuyi amfani da wannan lokaci na bikin sallah wajen yiwa Shugabanni addu’o’in inganta rayuwar al’ummar. – Waiya

Posted onJune 7, 2025June 7, 2025

Kwamishina Waiya ya taya Gwamna Abba, Kwankwaso da al’ummar Kano Barka da Sallah Kwamishinan ma’aikatar yada labarai da harkokin cikin gida, ta jihar Kano Com. …

IMG 20250607 WA0019
Current Affairs, Labarai

Yadda Matashi Dan Shekara 22 Ya fado Daga Benan Kamfanin Cocoa Mai Hawa 26

Posted onJune 7, 2025June 7, 2025

Daga Aminu Bala Madobi An yi jana’izar wani matashiya Mai shekara 22 mai suna Feranmi Akin-Akinye wanda ya fado daga bene me hawa 26 na …

IMG 152803 06625 1749220099005
Labarai

Breaking: Dove deodorant, soap harmful to users’ reproductive system – NAFDAC

Posted onJune 6, 2025June 6, 2025

The National Agency for Food and Drug Administration and Control has alerted Nigerians about the health risks associated with some Dove-branded cosmetic products recently banned …

Canji
Exchange Rate, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onJune 5, 2025June 5, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 152705 05625 1749133775433
Labarai

Matasa karku bari ayi amfani da ku wajen tada hankalin al’umma a yayin bukukuwan Sallah – Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi

Posted onJune 5, 2025June 5, 2025

Alh Musa Jidda Ɗan Adalan Muni Sarki yayi kira ga al’umma musamman matasa kan rungumar zaman lafiya yayin shagulgulan bikin Sallah ke zuwa da kuma …

FB IMG 1749123411072
Labarai

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Dattijo Farfesa Jibril Aminu Rasuwa

Posted onJune 5, 2025June 5, 2025

Allah ya yiwa dattijo Farfesa Jibril Aminu rasuwar a yau Alhamis Ranar Arfa. Kafin rasuwarsa, ya taba rike mukamin ministan ilimi da ministan man fetur …

best seller i
Kano, Labarai

An gano Yaro ɗan shekaru 17, dake damfara da sunan dan Gwamnan Kano

Posted onJune 4, 2025June 4, 2025

An gano Yaro dan shekara 17, bayan shafe shekaru biyu yana amfani da sunan dan Gidan Gwamnan Kano domin damfara Wani Yaro dan shekara 17 …

FB IMG 1749057146066
Labarai, Supreme Court

Kotun Koli ta tabbatar da sauke Jokolo a matsayin Sarkin Gwandu

Posted onJune 4, 2025June 4, 2025

Kotun Koli a yau Laraba ta kawo ƙarshen kusan shekaru goma sha tara na  shari’a kan kujerar sarautar Gwandu, inda ta soke hukuncin da ya …

IMG 175817 04625 1749056320491
Kaduna, Labarai

Aƙalla Yara almajirai 11 sun mutu bayan da rami ya rufta da su a Kaduna

Posted onJune 4, 2025June 4, 2025

Aƙalla yara goma sha ɗaya ne suka rasa rayukansu a jihar Kaduna da ke arewacin Nijeriya bayan wani tarin yashi ya rufta kansu yayin da …

FB IMG 1742320893164
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Shugaban Najeriya ya amince a bawa waɗanda ambaliya ta shafa a Neja ₦2bn da tirelar shinkafa 20

Posted onJune 4, 2025June 4, 2025

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da fitar da naira biliyan biyu nan take domin sake gina dukkan gidajen da ambaliyar ruwa ta shafa a …

IMG 223142 03625 1748986339287
Labarai

Saudiyya ta ƙaddamar da tsarin sanyaya waje mai ton 155,000 don kare mahajjata daga tsananin zafi

Posted onJune 3, 2025June 3, 2025

Yayin da yanayin zafi ke ƙaruwa a yankin, Saudiyya ta kunna tsarin sanyaya waje mafi girma a duniya a Masallacin Harami na Makkah da Masallacin …

Posts pagination

‹ 1 … 9 10 11 12 13 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab