Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 161136 27826 1787843515332
English

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026
IMG 20260826 WA0178
English

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026
IMG 20260826 WA0755
English

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026

LATEST POSTS

IMG 161136 27826 1787843515332

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026 English
IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
IMG 20260826 WA0755

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026 English
FB IMG 1765017840902

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026 English
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya …

By Musa Bestseller
Posted onMay 30, 2023May 30, 2023
Labarai

Rikici Ya Barke Tsakanin DSS Da EFCC

Posted onMay 30, 2023May 30, 2023

Alfijr ta rawaito wani rikici tsakanin Jami’an Hukumar Tsaro ta DSS da jami’an EFCC bayan da jami’an DSS suka hana ’yan EFCC shiga ofishinsu. Rikicin …

Labarai

Gwamna Kano Ya Amince Da Naɗin Shugabannin Hukumar Jin Dadin Alhazai Ta Jihar

Posted onMay 30, 2023May 30, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin babban sakataren zartarwa da kuma mambobin hukumar jin dadin alhazai ta …

Labarai

Gwamnan Kano Ya Umurci Jami’an Tsaro Su Karɓe Duk Kadarorin Da Aka Cefanar

Posted onMay 29, 2023May 29, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatinsa ta yi la’akari da shawarar da kwamatin ƙarbar mulki ya bayar kan batun kadarori …

Labarai

Gwamnan jihar Kano ya sanar da nadin sabbin mukamai

Posted onMay 29, 2023May 29, 2023

Alfijr ta rawaito Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana Sababbin nadi a ranarsa ta farko kamar haka. 1. Hon. Shehu Wada …

Labarai

Mai Gidan Talabijin Na AIT Ya Mutu Yana Da Shekara 71

Posted onMay 29, 2023May 29, 2023

Alfijr ta rawaito Mammallakin gidan talabijin din nan mai zaman kansa, AIT, Raymond Dokpesi ya mutu. Dokpesi, wanda ya ke da kamfani mai suna DAAR …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Fara Naɗa Mukamin Farko Bayan Rantsar Dashi

Posted onMay 29, 2023May 29, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dele Alake a matsayin mai magana da yawunsa, sa’o’i kaɗan bayan rantsar da shi a …

Labarai

Za Mu Sake Duba Fasalin Sake Gyaran Naira Tare Da Cire Tallafin Man Fetur

Posted onMay 29, 2023May 29, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Bola Tinubu, ya yi alkawarin sake duba manufofin sake fasalin Naira na Babban Bankin Najeriya (CBN). Tinubu, wanda ya bayyana …

Bola Tinubu, Labarai

An Rantsar Da Bola Tinubu A Matsayin Shugaban Nijeriya

Posted onMay 29, 2023

Alfijr ta rawaito Tsohon shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ne ya mika masa mulkin ga sabon shugaban kasa. An rantsar da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a …

Labarai

An Rantsar Da Abba Kabir Yusuf A Matsayin Gwamnan Jihar kano

Posted onMay 29, 2023May 29, 2023

Alfijr ta rawaito an rantsar da Injiniya Abba kabir Yusuf a matsayin sabon gwamnan Jihar kano, a bikin da aka yi a filin wasa na …

Labarai

An Hana Ganduje Da Soludo Shiga Wurin Manyan Baki Na Alfarma

Posted onMay 29, 2023May 29, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gamu da cikas a bukin rantsar da sabon shugaban kasa a …

Labarai

Buhari ya Naɗa Sha’aban Sharada Shugaban Hukumar Kula Da Almajirai

Posted onMay 29, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada ɗan majalisar Karamar Hukumar Binnin Jihar Kano mai barin gado Sha’aban Ibrahim Sharada matsayin sabon kwamishinan …

Labarai

Kotu Ta Tsige Sufeto Janar Din Ƴan Sandan Najeriya Usman Alkali Baba

Posted onMay 28, 2023May 28, 2023

Alfijr ta rawaito Baban kotun Tarayya dake Akwa Ibom ta tsige Sufeto Janar din ‘yan sandan Najeriya daga ci gaba da nuna kansa a matsayin …

Labarai

Masu Kwacen Waya Sun Zama ’Yan Fashi Da Makami A Kano– Gwamnati

Posted onMay 28, 2023May 28, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kano ta ce daga yanzu kwacen waya ya zama daidai da fashi da makami a Jihar. Hakazalika duk wanda aka …

Labarai

Wasu Fusatattun Matasa A Safiyar Lahadi Sun Rufe Wani Gidan Rediyon

Posted onMay 28, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu fusatattun matasa, a safiyar Lahadi, sun rufe gidan Rediyon Najeriya, Amuludun FM 99.1 a Ibadan, babban birnin jihar Oyo. Wata majiya …

Labarai

Majalisar Wakilai Za Ta Yi Zaman Gaggawa A Yau Lahadi Da Karfe 1 Na Rana

Posted onMay 28, 2023

Alfijr ta rawaito Majalisar wakilai za ta yi zaman gaggawa a yau da karfe 1 na rana. Wannan yana a matsayin sanarwa zuwa ga membobi, …

Labarai

Jawabin Banƙwana: Buhari Yace Yana Da Tabbacin Barin Mulki Fiye Da Yadda Ya Karba

Posted onMay 28, 2023

Alfijr ta rawaito Muhammadu Buhari ya ce yana da tabbacin zai bar mulki da Najeriya a 2023 fiye da yadda aka yi a 2015. Shugaban …

Gwamnatin Kano

Ganduje Yayi Jawabin Banƙwana Tare Da Shirin Mika Mulki Yau Lahadi

Posted onMay 28, 2023

Alfijr ta rawaito yau Lahadi gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr. Abdullahi Umar Ganduje zai mika ayyukan jihar a hukumance ga zababben gwamnan, Engr. …

Labarai

Mutane 5 Ne Suka Mutu Yayin Da Wata Mota Ta Kunna Kai Cikin Kwalabati

Posted onMay 27, 2023

Alfijr ta rawaito Mutane 5 ne suka mutu yayin da wata mota ta kutsa cikin magudanar ruwa a ranar Asabar da ke gabar kogin Neja …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Asabar

Posted onMay 27, 2023

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Posts pagination

‹ 1 … 269 270 271 272 273 … 375 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab