
Allah ya yi wa Malam Jamil A. Salim, rijistaran jami’ar Bayero rasuwa a daren wannan rana.
Malam Jamil Salim sanannen ma’aikaci ne kuma kwararre wanda abokan aikinsa suka bayyana da mutumin kirki mai takatsantsan da sanin kimar al’umma.
Za a yi jana’izarsa a babban Masallacin juma’a na sabuwar jami’ar BUK (Newsite) da misalin karfe 10 na safiyar wannan rana.
Da fatan Allah ya yi masa rahama, amin.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇