Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 161136 27826 1787843515332
English

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026
IMG 20260826 WA0178
English

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026
IMG 20260826 WA0755
English

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026

LATEST POSTS

IMG 161136 27826 1787843515332

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026 English
IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
IMG 20260826 WA0755

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026 English
FB IMG 1765017840902

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026 English
Labarai

Tinubu Ya Bada Umarnin Bawa Ƴan Najeriya Tallafi

Alfijr ta rawaito Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin bayar da tallafi domin rage wa ’yan Najeriya radadin cire tallafin mai da …

By Musa Bestseller
Posted onJune 2, 2023June 2, 2023
Labarai

Ƙungiyar Ƙwadago A Nijeriya Zata Shiga Yajin Aikin Sai -Baba -Ta Gani

Posted onJune 2, 2023June 2, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta yanke shawarar shiga yajin aikin sai baba ta gani a ranar laraba 7 ga watan yuni …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sake Nada Sabbin Mukamai

Posted onJune 2, 2023June 2, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanar da nada kakakin majalisar wakilan kasar, Femi Gbajabiamila a matsayin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasar. …

CBN, Labarai

Daily Trust Ta Kara Tsayawa Kan Bakanta Game Da Rahoton Rage Darajar Naira

Posted onJune 2, 2023June 2, 2023

Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jaridar da ake wallafa ta a Najeriya, ‘Daily Trust’ ta ce tana nan akan bakanta dangane da labarin da ta wallafa …

Labarai

An Siyarwa Maniyyatan Kano Jabun Kujeru A Bana – Dan Bappa

Posted onJune 1, 2023June 1, 2023

Alfijr ta rawaito Sabon shugaban hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano Alhaji Lamin Rabi’u Dan Bappa ya ce daga lokacin da aka naɗa shi …

Labarai

Messi Ya Shirya Don Sanar Da Makomar Ci Gaba Da Wasansa

Posted onJune 1, 2023June 1, 2023

Alfijr ta rawaito Sa’o’I kalilan daga yanzu ake sa ran tauraron Argetina da ya lashe kofin duniya wa to Lionel Messi ya sanar da matsaya …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onJune 1, 2023June 1, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira Siya …

Bola Tinubu, Labarai

Shugaba Tinubu Ya Ja Hankalin Jami’an Tsaron Najeriya Kan Ayyukansu

Posted onJune 1, 2023June 1, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce ya zama wajibi ga jami’an tsaron ƙasar su ƙara himma matuƙar ana son a ciyar …

Labarai

Tinubu Ya Naɗa Kakakin Majalisar Wakilai Gbajabiamila Mai Barin Gado Mukami

Posted onJune 1, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada kakakin majalisar wakilai mai barin gado, Femi Gbajabiamila a matsayin shugaban ma’aikatan fadar sa. An gabatar …

Labarai

Malam Shekarau Ya Nemi Tinubu Ya Soke Majalisar Dattawa Da Ta Wakilai

Posted onJune 1, 2023June 1, 2023

Alfijr ta rawaito Tsohon gwamnan Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Ibrahim Shekarau ya koka kan tsadar mulkin Najeriya kamar yadda ya bukaci …

Labarai

Labaran Ƙarya Ne Maganar Rage Darajar Naira – inji CBN

Posted onJune 1, 2023June 1, 2023

Alfijr ta rawaito Babban Bankin Najeriya CBN ya karyata wani rahoto da wata jarida ta kasa ta wallafa na cewa ya rage darajar Naira zuwa …

Labarai

Kotu Ta Bukaci Sake Kame Shaikh Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Posted onJune 1, 2023June 1, 2023

Alfijr ta rawaito Wata Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi ta umarci jami’an tsaro su kamo mata malamin nan Sheikh Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi tare …

Labarai

Gwamnan Kano Ya Sake Sanar Da Nadin Sabbin Mukamai Guda 5

Posted onJune 1, 2023June 1, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya amince da karin Naɗin mukamai biyar. Sakataren yada labaran gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa …

Labarai

Zargin Cin Hanci $5m: Wasu Kungiyoyi Sun Roki EFCC Ta Gurfanar Da Tsohon Gwamnan Kano

Posted onMay 31, 2023May 31, 2023

Alfijr ta rawaito Wata kungiya mai zaman kanta mai yaki da rashin adalci ta roki Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC …

Labarai

Wani Jirgi Da Daruruwan Maniyyata Sun Yi Saukar Gaggawa A Kano

Posted onMay 31, 2023May 31, 2023

Alfijr ta rawaito a yammacin Larabar nan ne jirgin Max Air dauke da alhazan jihar Jigawa ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Malam …

Labarai

NLC Ta Yi Watsi Da Ƙarin Farashin Man Fetur A Nijeriya

Posted onMay 31, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC ta yi watsi da sabon farashin man fetur da kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya kara. …

Labarai

NNPC Ya Tabbatar Da Karin Farashin Man Fetur

Posted onMay 31, 2023May 31, 2023

Alfijr ta rawaito Kamfanin Man Fetur na Najeriya NNPC ya tabbatar da daidaita farashin famfo na PPM a fadin gidajen sayar da man fetur, inda …

Labarai

Wata Sabuwa Sanatoci Biyu Sun Fice Daga Jam’iyyar PDP

Posted onMay 31, 2023May 31, 2023

Alfijr ta rawaito Sanatoci biyu na jam’iyyar PDP, Sanata Mathew Urhogide da Ayo Akinyelure sun fice daga jam’iyyar. Sanarwar murabus din nasu na kunshe ne …

Labarai

Saudiyya Ta Yi Wa Dan Wasan Madrid Benzema Gwaggwaban Tayi

Posted onMay 31, 2023May 31, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu majiyoy na nuna yiwuwar dan wasan gaba na Real Madrid Karim Benzema na shirin komawa Saudi Arabia da taka leda bayan …

Labarai

EFCC Ta Kama Wani Fitaccen Mawaki Da Wasu Tarin Mutane

Posted onMay 31, 2023May 31, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta kama wani shahararren mawakin Tiktok, Crown Uzama (wanda aka fi sani da …

Posts pagination

‹ 1 … 268 269 270 271 272 … 375 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab