Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 161136 27826 1787843515332
English

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026
IMG 20260826 WA0178
English

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026
IMG 20260826 WA0755
English

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026

LATEST POSTS

IMG 161136 27826 1787843515332

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026 English
IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
IMG 20260826 WA0755

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026 English
FB IMG 1765017840902

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026 English
Labarai

Tinubu Ya Samu Amincewar Majalisa Nada Sabbin mashawartab Na Musamman 20

Alfijr ta rawaito shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu amincewar majalisar dattawa domin nada sabbin mashawarta na musamman guda 20. Shugaban majalisar dattawa Ahmad …

By Musa Bestseller
Posted onJune 6, 2023June 6, 2023
Labarai

NLC Da TUC Sun Dakatar Da Shiga Yajin Aikin Da Suka Tsara.

Posted onJune 6, 2023June 6, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) tare da Kungiyar Ma’aikata  (TUC) sun dakatar da yajin aikin da suke yi shirin shiga kan batun …

Labarai

An Bukaci Tinubu Ya Mayar Da Mafi Karancin Albashi N200,000

Posted onJune 6, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar Kwadago ta TUC, ta bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu, ya mayar da mafi karancin albashi ya koma N200,000. Kungiyar ta ce …

Labarai

An Rage Ranakun Zuwa Aiki Zuwa Kwani 3 A Mako

Posted onJune 6, 2023June 6, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kwara ta rage kwanakin zuwa aikin ma’aikatanta a matsayin matakin wucin-gadi na  rage musu radadin cire tallafin man fetur da …

Labarai

Ƴan Sanda A Jihar Kano Sun Kame Tarin Matasa Masu Diban Ganima

Posted onJune 6, 2023June 6, 2023

Alfijr ta rawaito kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano Haruna Kiyawa ya bayyana yunƙurin da rundunar ‘yan sanda a jihar Kano tayi na kame bata …

Labarai

Ma’aikatan Shari’ar Najeriya Sun Tsunduma Yajin Aiki Saboda Karin Fetur

Posted onJune 5, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar Ma’aikatan Shari’a ta Najeriya ta yi shelar tsunduma yajin aiki a kasar sakamakon matakin gwamnati na janye tallafin man fetur, inda …

Labarai

Takarar Mataimakin Shugabancin Majalisar Dattawa: Alkhairan Da Barau Maliya Zai Kawo Wa Majalisa Ta 10 – Daga Saajid Ibrahim

Posted onJune 5, 2023June 5, 2023

Ba wai sabon abu ba ne cewa takarar shugabancin majalisar dattawa ta Akpabio da Barau ta samu karɓuwa daga ɓangarori da dama. Tun daga kan …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJune 5, 2023June 5, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

An Bukaci Gwamnatin Kano Ta Biya Biliyan 10 A Gaban Kuliya Kan Rusau

Posted onJune 5, 2023June 5, 2023

Alfijr ta rawaito wani kamfanin gine gine mai suna Lamash Properties Limited ya sha alwashin kalubalantar rushe Daula otal da gwamnatin jihar Kano ta yi …

Labarai

Gwamnan Kano Ya Sake Dira A Wasu Katafaren Gine-Gine A Rana Ta Uku

Posted onJune 5, 2023June 5, 2023

Alfijr ta rawaito mai girma Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf tare da Jami’an Gwamnati sun dira filin Masallacin Idi dake kofar Mata Sun dira wajen …

Labarai

Gwamnan Kano Ya Soke Siyar Da Asibitin Yara Na Hasiya Bayero

Posted onJune 4, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya sanar da soke sayar da Asibitin Yara na Hasiya Bayero. Ana zargin an sayar da asibitin …

Labarai

Wata Sabuwa! Sabon Jirgin Saman Najeriya Yayi Ɓatan Dabo

Posted onJune 4, 2023June 4, 2023

Alfijr ta rawaito Jaridar Daily Trust tace, yanzu haka mutane na ta cece-kuce dangane da inda jirgin ya shiga da kuma lokacin da ake saran …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Nada Jami’an Alhazai Na Kananan Hukumomi

Posted onJune 4, 2023June 4, 2023

Alfijr ta rawaito gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da sake nada jami’an riko da za su gudanar da jigilar maniyyata aikin hajjin …

Labarai

Gwamnan Kano Ya Sake Rusa Wasu Manya Manyan Gine-Gine A Daren Asabar

Posted onJune 4, 2023June 4, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf a daren ranar Asabar ya rusa wasu gine-gine a Otal din Daula da kuma sansanin Hajji …

Labarai

Shugaba Kasa Tinubu Ya Naɗa NSA Dan Arewa

Posted onJune 3, 2023June 3, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Nuhu Ribadu Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta …

Labarai

An Kaiwa Tsohon Gwamna Yahya Bello Mummunan Hari A Kan Hanyarsa

Posted onJune 3, 2023June 3, 2023

Alfijr ta rawaito wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa ne sun tare ayarin motocin Gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello tare da kai musu …

Labarai

Wani Mummunan Hadari Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 15 A Kano

Posted onJune 3, 2023

Alfijr ta rawaito a Kalla Mutane Goma Sha Biyar Sun Mutu Sanadiyar Haɗarin Mota a jihar kano Wani ganau ya shaidawa Alfijr cewar haɗarin ya …

Labarai

Daruruwan Mutane Sun Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Ƙasa

Posted onJune 3, 2023

Alfijr ta rawaito Ma’aikatan agaji suna ta fafatukar ceto mutane daga wurin da aka yi hatsarin jirgin kasa kusa da Balasore, mai nisan kilomita 200 …

Gwamnatin Kano, Labarai

Sanarwa Ta Musamman Daga Gwamnan Kano Kan Gine-Gine A Jihar

Posted onJune 3, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ba da umarnin. nan take rushe gine-ginen da ba bisa ka’ida ba da aka …

Labarai

Gwamnan Kano Ya Jagoranci Ragargaje Wasu Gine-gine Da Akayi Ba Bisa Ka’ida Ba

Posted onJune 3, 2023June 3, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf da sanyin safiyar Asabar ya kaddamar da fara rusa shaguna da gidajen da jama’a suka …

Posts pagination

‹ 1 … 267 268 269 270 271 … 375 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab