
Allah ya yiwa Baba Musa Gwadabe Rasuwa daya daga cikin jiga jigan dattijan siyasar jihar Kano
Ya Rasu bayan ya sha fama da doguwar rashin lafiya.
Ya rasu ya bar Mata da ƴaƴa da jikoki da dama.
Za a sanar da lokacin jana ida da sauran bayanai akansa
Muna Addu’a Allah ya gafarta masa Allah ya sa ya huta Idan tamu tazo Allah ya sa mu cika da Imani

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ
Allah yajikansa da rahama, yasa aljannah makoma
Allah ya gafarta masa yasa aljanna makoma da dukkan magabatanmu baki daya.
Allah ya gafarta masa yasa ya huta,
Allah ya Jikan sa, yasa Aljanna makoma sa, Ameen ya hayyu ya kayyum. Allah yasa mu cika da kyau da imani Ameen.
Allah ya yi masa rahama, ya bai wa iyalinsa haƙuri da juriya.
Allah yajikansa yagafartamasa yasa Aljannace makomarta amin
Allah ya jikansa, Allah ya gafarta masa. Allah yajikan magabatanmu. Allah ya sa mu cika da imani……Ameen.
Allah swt ya gafarta masa da Rahamar sa Amin.
Allah yajikanshi da rahma, Yasa aljanna makomarshi Amin
Ameen ameen
Allah swt ya gafarta masa da Rahamar sa Amin.