Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 161136 27826 1787843515332
English

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026
IMG 20260826 WA0178
English

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026
IMG 20260826 WA0755
English

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026

LATEST POSTS

IMG 161136 27826 1787843515332

Suspected vandal arrested in Bauchi, stolen electricity cables recovered

Posted onAugust 27, 2026 English
IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
IMG 20260826 WA0755

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026 English
FB IMG 1765017840902

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026 English
Kwallon Kafa, Labarai

SERAP Ta Buƙaci Tinubu Ya Bayyana Yadda Aka Kashe Biliyan 400 Ta Tallafin Man Fetur Da Aka Cire

Kungiyar Rajin Kare Tattalin Arziki (SERAP) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya yi amfani da ikonsa na shugabanci ya gaggauta buga bayanan …

By Musa Bestseller
Posted onJuly 2, 2023July 2, 2023
Labarai

Ƙasashen Musulmi Na Taron Gaggawa Don Ɗaukar Mataki Kan Ƙone Al’qur’ani A Sweden

Posted onJuly 2, 2023July 2, 2023

Kungiyar Ƙasashen Musulmi ta Duniya OIC na gudanar da wani taron gaggawa a birnin Jeddah na ƙasar Saudiya domin nazarin matakin bai ɗaya da za …

Labarai, Saudi Arabia

Hukumomin Saudiyya Sun Fitar Da Tsare-Tsaren Aikin Hajjin Badi

Posted onJuly 1, 2023July 1, 2023

Hukumomin Kasar Saudiyya sun bayyana tsare-tsaren da aka tanada a shirye-shiryen tunkarar Aikin Hajji na shekara mai zuwa. Alfijir Labarai ta rawaito sun bayyana cewa …

Labarai

Wani Aure Ya Shiga Tangal-Tangal Akan Ragon Layya Tsakanin Mata Da Mijinta

Posted onJuly 1, 2023July 1, 2023

Wani ɗan Najeriya da ya yi aure shekara 12, ya koka kan yadda matarsa ​​ke yi da shi Alfijir Labarai ta rawaito Sakamakon rashin siyan …

Labarai

Ibtila’i! Bam Ya Kashe Matafiya Mutane 6 A Jihar Borno

Posted onJuly 1, 2023July 1, 2023

Akalla mutum shida ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wata motar matafiya ta taka wani bam a Karamar Hukumar Konduga da ke Jihar …

Labarai

Gwamna Ya Dakatar Da Shugaban Ma’aikata Da Dukkan Permanent Secretary

Posted onJune 30, 2023June 30, 2023

Gwamna Alex Otti na Abia ya dakatar da shugaban ma’aikata na jihar (HoS), Mista Onyii Wama, da dukkan sakatarorin dindindin na jihar. Alfijir Labarai ta …

Labarai, Maiduguri

Da Yiwuwar Farashin Litar Man Fetur Ya Ƙara Tashin Gwauron -zabi – IPMAN

Posted onJune 29, 2023June 29, 2023

Ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu a Najeriya ta ce akwai yiwuwar nan da lokaci kaɗan farashin man fetur zai zarce naira 600 a …

Kannywood, Labarai

Yadda Kamfanin UK ENTERTAINMENT Ya Shirya Sabon Fim Mai Dogon Zango FATAKE

Posted onJune 29, 2023June 29, 2023

Mun shirya Fim din FATAKE ne domin Hausawan fadin Duniya, ba iya kacin Kano da Nijeriya ba. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kamfanin UK Entertainment …

Kwankwaso, Labarai

Ganduje Ya Magantu Kan Dakatar Da Albashin Ma’aikata Su Dubu 10 A Kano

Posted onJune 29, 2023June 29, 2023

Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya koka kan dakatar da albashin ma’aikata sama da dubu 10 da gwamnatinsa ta dauka aiki. Alfijir Labarai …

Labarai

Rikici Ya Balle Tsakanin Gwamna Da Sanata Kan Wajen Zama A Masallacin Idi

Posted onJune 29, 2023June 29, 2023

Kadan ya rage a bada hammata iska tsakanin gwamna da sanata a Masallacin Ei-di Alfijir Labarai ta ruwaito cewa, kadan ya rage a bai wa …

Labarai, NAFDAC

NAFDAC Ta Gargadi Ƴan Nijeriya Kan Wani Gurbataccen Lemon Kwalba Na Sprite

Posted onJune 28, 2023June 28, 2023

NAFDAC ta kuma za ta gudanar da cikakken bincike a wajen da ake samar da lemon don gano ta inda ya gurbata. Alfijir Labarai ta …

Labarai

Kotun Ta Daure Wani Lauyan Bogi Ɗan Jarida Bogi Watannk 15 A Kano

Posted onJune 28, 2023June 28, 2023

An gurfanar da wani lauyan bogi mai suna Zaharaddin Sani Maidoki a gaban kotun shari’ar Musulunci bisa zargin yaudara da cin amana. Alfijir Labarai ta …

Labarai

Sakon Barka Da Sallah Daga Jami’ar Aboubacar Ibrahim International Maradi

Posted onJune 28, 2023June 28, 2023

Jami ar Aboubacar Ibrahim international ta garin Maradi da ke Jamhuriyar Nijar na taya daukacin Al’ummar Musulmin duniya barka da Sallar idin layya. Hakan na …

Labarai

Sakon Shugaba Tinubu Na Sallah Ga Ƴan Nijeriya

Posted onJune 28, 2023June 28, 2023

Shugaba Tinubu ya ce yana yi wa kowa Barka da Sallah./ Hoto: Fadar Shugaban Kasa Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya …

IGP, Labarai

Sufeton Ƴan Sanda Nigeria Ya Gargaɗi Jami’ansa Kan Bin Dokar Tuki

Posted onJune 27, 2023June 27, 2023

Ya ce ya zama wajibi su rika bin doka kamar kowane dan kasa ke bi. Alfijir Labarai ta rawaito Sufeto-Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Olukayode …

Labarai, Saudi Arabia

Ƙarancin Rumfunan A Mina Ya Janyo Dubban Alhazan Najeriya Fadawa Ƙaƙanikayi

Posted onJune 27, 2023June 27, 2023

Dubban Alhazan Najeriya ne suka fake a wajen rumfunar Alhazai a Mina saboda karancin su. Alfijir Labarai ta rawaito wakilin jaridar Premium Times Hausa da …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Kame Wani Sanatan Bogi Kan Damfarar Makudan Kudi

Posted onJune 26, 2023June 26, 2023

Hukumar EFCC ta kama wani sanata na jabu, Ifechukwu Makwe bisa zargin zamba cikin aminci ta intanet €5.7m. Alfijir Labarai ta rawaito an kama Makwe …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutu Sallah Babba

Posted onJune 26, 2023June 26, 2023

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Laraba 28 ga watan Yuni da Alhamis 29 ga watan Yuni 2023 a matsayin ranakun hutun jama’a. Alfijir Labarai ta …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sauya Wa Filayen Jiragen Sama Sunaye

Posted onJune 26, 2023June 26, 2023

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauya wa wasu filayen jiragen saman tarayya sunayen wasu fitattun ‘yan Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito an bayyana sauya …

Labarai

Zanga-Zangar Yaki Da Rugurguzau Ta Barke A Kano

Posted onJune 26, 2023June 26, 2023

Daruruwan masu zanga-zanga a yau sun yi zanga-zanga a titunan Kano domin nuna rashin jin dadinsu da yadda gwamnatin jihar ke ci gaba da gudanar …

Posts pagination

‹ 1 … 260 261 262 263 264 … 375 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab