Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
FB IMG 1782068342445
Labarai

JAMB Ta Soke Shirye-shiryen Digiri na Haɗin Gwiwa a Kwalejojin Ilimi

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026
IMG 194654 21626 1782067635188
Kano Labarai

PRP ta zargi Kwankwaso da saye fom ɗin takarar jam’iyyarta domin hana waɗanda suka cancanta tsayawa takara

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026
PXL 20260621 161502087~2
Current Affairs English

Breaking: PRP accuses Kwankwaso of attempting to control party tickets, threatens legal action

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026

LATEST POSTS

FB IMG 1782068342445

JAMB Ta Soke Shirye-shiryen Digiri na Haɗin Gwiwa a Kwalejojin Ilimi

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026 Labarai
IMG 194654 21626 1782067635188

PRP ta zargi Kwankwaso da saye fom ɗin takarar jam’iyyarta domin hana waɗanda suka cancanta tsayawa takara

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026 Kano, Labarai
PXL 20260621 161502087~2

Breaking: PRP accuses Kwankwaso of attempting to control party tickets, threatens legal action

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026 Current Affairs, English
IMG 120335 21626 1782039829007

Martanin Kwamishina Waiya Ga AVM Ibrahim Umar Kan Zargin Gwamnatin Kano Da Badakala

Posted onJune 21, 2026June 21, 2026 Gwamnatin Kano, Labarai
Labarai

Kotu Ta Bada Belin Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Alfijr ta rawaito Kotun Majistare a Bauchi ta bayar da belin fitaccen malamin Musuluncin nan na jihar, Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi. A ranar Talata …

By Musa Bestseller
Posted onMay 16, 2023May 16, 2023
Labarai

Kwankwaso Sunyi Ganawar Sa’o’i Huɗu Da Tinubu A Birnin Paris

Posted onMay 16, 2023May 16, 2023

Alfijr ta rawaito Bola Ahmed Tinubu, zababben shugaban kasa, da Rabi’u Musa Kwankwaso wanda ya daga tutar New Nigeria People’s Jam’iyyar (NNPP) a zaben shugaban …

Labarai

Farfesa Gwarzo Ya Bada Naira Miliyan 2 Akan Kaddamar Da Wasu Manyan litattafai

Posted onMay 16, 2023May 16, 2023

Alfijr ta rawaito Wanda ya kafa Jami’ar Canada ta Najeriya, Abuja, Farfesa Adamu Abubakar-Gwarzo, ya tallafa wa kamfanin IMPR na Image Merchants Promotion Limited da …

Labarai

Kotu Ta Tsare Sheikh Idris Dutsen Tanshi A Gidan Yari Bisa Ɓatanci Ga Annabi

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

Alfijr ta rawaito Wata kotun Majistare a Bauchi ta ba da umarnin tsare wani fitaccen malamin addinin Musulunci na jihar, Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

 Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Wata Uwa Ta Rasa Ranta A Ƙoƙarin Raba Faɗa Tsakanin Ƴaƴanta A Abuja

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

Alfijr ta rawaito wata mata mai suna Zainab Ibrahim ta rasa ranta a kokarin raba fada tsakanin ‘ya’yanta maza biyu, Inusa da Usman. Duk da …

Labarai

Wani Sabon Harin Ƴan Bindiga Ya Hallaka Mutane 38 A jihar Nasarawa

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

Alfijr ta rawaito aƙalla mutane 38 aka tabbatar da mutuwarsu ciki har da kananan yara da mata yayin wani harin ‘yan bindiga a garin Takalafiya …

Labarai

Dan jarida Ndace Ya Wallafa Littatafai 3 Kan Yadda Buratai Yayi Nasarar Yaƙi Da Boko Haram/ISWAP

Posted onMay 15, 2023

Daga Mustapha Usman Alfijr ta rawaito Jibrin Baba Ndace, tsohon wakilin jaridar Blueprint a ɓangaren tsaro, ya bayyana cewa ya rubuta littattafai uku ne a …

Labarai

Ma’aikatan Banki Sun Kashe Matar Wani Customansu

Posted onMay 15, 2023May 15, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an ‘yan sanda reshen jihar Ogun sun kama wasu jami’an bankin Micro Finance su huɗu da laifin kashe wata mata ‘yar kimanin …

Labarai

Soulmates Assessment 2021

Posted onMay 15, 2023

As folks are getting busier and busier every day, there is short amount of time remaining for arranging your own romantic life. That’s the reason …

Labarai, NDLEA

Wasu Diloli Sun Yi Kashin Kunshi 193 Na Hodar Iblis A Hannun NDLEA

Posted onMay 14, 2023May 14, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu ’yan kasuwa biyu sun yi kashin kunshi 193 na Hodar Iblis bayan shafe kwanaki uku a hannun jami’an NDLEA Bayanai sun …

Labarai

NNPC Ta Kama Jirgin Ruwa Makare Da Ganga 700 Na Ɗanyen Mai Tare Da Mutane 6

Posted onMay 14, 2023May 14, 2023

Alfijr ta rawaito Kamfanin mai na Najeriya NNPC, ya ce ya kama wani jirgin ruwa dauke da ganga 700 na haramtacciyar man fetur a Opete, …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Asabar

Posted onMay 13, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa Siya = 742/ Siyarwa = …

Labarai

Yadda Kakansa Ya Bar Sarki Shima Har Abada Ya Bar Sarautar Kano – Dr Hussain Ganduje

Posted onMay 13, 2023May 13, 2023

Alfijr ta rawaito Dr Hussain Umar Ganduje ya magantu akan maganganu da Aminu Dan Almajiri yayi kan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje game da cire sarki …

Labarai

Kotu Ta Yanke Wa Wani Basarake Ɗaurin Shekaru 10 A Gidan Gyaran Hali

Posted onMay 13, 2023May 13, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun majistare da ke zamanta a Akure ta yanke hukuncin daurin shekaru goma [10] ga Basaraken Ode a karamar hukumar Akure ta …

Labarai

Kotu Ta Ɗaure Fasto Mai Shekaru 61 Shekaru 18 A Gidan Gyaran Hali

Posted onMay 12, 2023May 13, 2023

Alfijr ta rawaito an gurfanar da Fasto na kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN), reshen Ayede Ogbese, a yankin karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar, a …

Labarai

Dubun Wata Mata Da Tayi Garkuwa Da ƴarta, Ɗayar Kuma Da Ɗan Ɗan’uwanta A Kano Ta Cika

Posted onMay 12, 2023May 13, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan sanda sun kama wasu mata biyu, Rahma Sulaiman, yar shekara 25 da kuma Zainab Rabi’u ƴar shekara 45 a jihar Kano. …

Labarai

An Sake Kai Sabuwar Kara Ta Neman Dakatar Da Rantsar Da Bola Tinubu

Posted onMay 12, 2023May 12, 2023

Alfijr ta rawaito Mazauna babban birnin tarayya Abuja, su biyar sun garzaya babbar kotun tarayya da ke Abuja domin neman ta dakatar da rantsar da …

Labarai

Wasu jihohin Arewa Za Su Samu Ruwan Sama Kamar Da Bakin Ƙwarya – NIMET

Posted onMay 11, 2023May 12, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NIMET) ta ankarar da wasu mazauna jihohin arewa kan su shirya wa mamakon ruwan sama a …

Labarai

Dubun Wasu Da Ake Zargin Ƴan Yahoo Boys Ne Su takwas Ta Cika

Posted onMay 11, 2023May 11, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC reshen Abuja, a ranar Laraba, 10 ga Mayu, 2023, ta kama wasu mutane takwas da ake zargi da damfarar yanar …

Posts pagination

‹ 1 … 262 263 264 265 266 … 364 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab