Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin masana’antar Kannywood da gidajen Gala a fadin jihar Alfijir Labarai ta rawaito shugaban hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta …
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin masana’antar Kannywood da gidajen Gala a fadin jihar Alfijir Labarai ta rawaito shugaban hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta …
Shugaban rundunar da ke tsaron shugaban Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tchiani, a ayyana kansa a matsayi sabon shugaban kasar. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban rundunar …
Majalisar dattawan Najeriya ta ce zata fara tantance mimistoci 28 da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike mata da sunayen su. Alfijir Labarai ta …
Hukumar kula da harkokin kasuwanci ta ce za ta rufe kamfanoni 100,000 da suka gaza gabatar da kudaden shiga na shekara. Alfijir Labarai ta rawaito …
Sauran sunayen, ba a tabbatar da adadin su nawa ne ba, mai yiwuwa kimanin 12, watakila 13, za a mika wa majalisar a kwanaki masu …
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, kan takaddamar jirgin saman Nigeria Air. Alfijir Labarai ta rawaito …
Babu wata kasa daya da za ta ci gaba ba tare da sanin makamar aiki ba, musamman ta fuskar inganta harkar sa ido tare da …
Za a yi amfani da cibiyoyi yadda ya kamata wajen magance shaye-shayen miyagun kwayoyi da ‘yan daba, lamarin da ke da matukar damuwa ga mazauna …
Yau aka tura sunayen mutane 28 da za a nada a matsayin ministocin kamar yadda kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na 1999 ya bukata. Alfijir …
Hambararren shugaban Jamhuriyar Njiar Mohamed Bazoum ya yi amfani da kafar sada zumunta ta yanar gizo a yau alhamis tare da shan alwashin kare kimar …
Rundunar sojojin ƙasa Nijar a ranar Alhamis ta bayyana goyon bayan juyin mulkin da sojoji masu tsaron fadar shugaban kasar suka yi, in da ta …
Bayan dogon jiran da ‘yan Najeriya suka yi, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, a ranar Alhamis, ya gabatar da jerin sunayen ministocin Tinubu …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mata ashirin da uku a gundumar Damaga da ke karamar hukumar Maradun ta jihar …
Tsohon ministan Buhari, Alhaji Lai Mohammed, ya sami sabon aiki da majalisar dinkin duniya, in da sakataren na majalisar kan harkokin yawon bude ido “United Nations …
A dazu-dazun nan wasu sojojin Nijar sun karanta sanarwa a kafar Talabijin din kasa RTN, tare da tattabar da kifar da gwamnatin Bazum A sanarwar …
Rundunar ƴansanda a jihar Katsina, ta tabbatar da cafke wata amarya mai suna Tinene Isa, bisa zargin yanke mazakutar angonta. Alfijir Labarai ta rawaito Jami’in …
Ƙungiyar kwadago ta ƙasa (NLC) ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwana 7 ta sauya tsare-tsaren da suka jefa talakawa cikin halin ƙaƙanikayi. Alfijir Labarai …
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana a matsayin abin da ba za a amince da shi ba, yunkurin juyin mulkin da aka yi a jamhuriyar Nijar …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu matasa uku da ake zargi da yi wa wata yarinya ‘yar shekara 15 fyade a jihar Adamawa. Alfijir …