An dakatar da shugaban karamar hukumar Nassarawa, a jihar Kano Hon. Auwalu Lawan Shu’aibu daga aiki har zuwa wani lokaci. Alfijir Labarai ta rawaito dakatar …
An dakatar da shugaban karamar hukumar Nassarawa, a jihar Kano Hon. Auwalu Lawan Shu’aibu daga aiki har zuwa wani lokaci. Alfijir Labarai ta rawaito dakatar …
Jami’an hukumar tsaron farin kaya DSS sun sake cafke dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele bayan karkare zaman Kotu. Bayan arangama da jami’an hukumar gidan gyaran …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Amirul hajji na Jihar Zamfara, Alhaji Musa mallaha ya bayyana cewa gwamnatin Jihar Zamfara zata Karrama hajiya A’isha Ibrahim Nahuce wadda …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 858 / Siyarwa …
“Muna ci gaba da taka-tsan-tsan tare da sadaukar da kai wajen tabbatar da doka da kuma kare al’ummar jihar Kano.” Alfijir Labarai ta rawaito a …
Wata babbar kotu da ke zamanta a jihar Legas ta bayar da belin Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya CBN a kan kudi naira …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ba gudu ba ja da baya a yunkurin da ta ke yi na janye “yan sanda da ke ba …
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani shahararren boka ɗan asalin jihar Anambra, mai suna Chinedu Nwangwu a ɗaya daga …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da cafke wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne a yunkurin su kai mummunan hari …
Akalla wasu dalibai 10 ne aka samu rahoton sun lakada wa malaminsu dukan kawo wuka, saboda hana su satar jarrabawa a Jihar Ogun. Rahotanni na …
Masu iya magana sun ce ‘Dare daya Allah kan yi Bature”kamar yadda hakan ta faru ga wata ’yar karamar yarinya da ta je sayen burodi …
“Za a bayyana jerin sunayen wadanda aka nada a wannan makon, kuma zan iya gaya muku cewa bayanan za su girgiza ‘yan Najeriya da dama. …
Gwamnatin Tarayya za ta yi wa kan ta, jihohi da ƙananan hukumomi watandar Naira biliyan 907. Alfijir Labarai ta rawaito hakan ya biyo bayan cire …
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta umurci gwamnatin jihar da sauran wadanda aka yi ƙara, su biya wasu mazauna unguwar Salanta, kudi naira …
Hukumar Karɓar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano, ta ce fitaccen lauyan nan dan rajin kare hakkin bil’adama, Femi Falana …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 855/ Siyarwa = …
Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Hukumar ma’aikata ta karamar hukumar ta amince da korar wasu sarakunan gargajiya guda shida Alfijir Labarai ta rawaito gwamnatin …
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da wasu shugabannin makarantun Sakandare uku nan take saboda sun kasa aiki. Alfijir Labarai ta rawaito Makarantun …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci Hakimai da dagatai da masu unguwarni su marawa yunkurin Hukumar tsaro ta cikin al’umma baya …