A ranar Litinin ne aka tabbatar da mutuwar mutane tara bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari kauyen Adu da ke gundumar Kwal a karamar …
A ranar Litinin ne aka tabbatar da mutuwar mutane tara bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari kauyen Adu da ke gundumar Kwal a karamar …
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta Afrika ta Yamma (WAEC) ta nada Dr. Amos Josiah Dangut a matsayin shugaba a Najeriya. Dr. Dangut ya maye …
Farfesa Emeritus Umaru Shehu na jihar Borno ya amsa kiran Allah Madaukakin Sarki kamar yadda yan uwansa suka sanar. Za ayi Jana’izar Da Misalin Karfe …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Sanata Abdulaziz Yari Abubakar ya bayar da gudun muwar kudi Naira miliyan daya da buhunan hatsi 30 ga iyalan marigayi Hamisu …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana Cewa Najeriya zata tura Motocin safa masu rahusa masu inganci a fadin kasar a wani mataki na rage tsadar …
An tura injinan kashe gobara wurin da lamarin ya faru, sai dai da alama suna fuskantar kalubale wajen kashe gobarar Wata mummunar gobara ta tashi …
Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Kwadago sun cimma matsaya kan dakatar da yajin aikin da kungiyar ta shirya yi a fadin kasar bayan wata ganawar sirri …
Kamfanin BUA Cement ya sanar da rage farashin buhun simintinsa zuwa Naira dubu uku da dari biyar, ₦3,500, Alfijir Kamfanin ya bayyana hakan ne a …
Kotun kolin ta ce za a kaddamar da alkalan ne a babban dakin kotun kolin da karfe 11 na safe. Alfijir Labarai ta rawaito babban …
Gwamnatin tarayya ta amince Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya NPA ta samar da sashi na musamman da zai rinka kulawa da kayyakkin da aka shirya …
Kotu ta tsare wasu mutum biyar a gidan yari kan zargin satar jariya ’yar kwana takwas domin yin tsafi a Kano Alfijir Labarai ta rawaito …
Abokan takararsa sun yi masa dukan kawo wuka saboda a dakin kwanan dalibai Alfijir Labarai ta rawaito an kashe wani dalibi saboda bambancin addininsa da …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi karin albashi ga ma’aikata da nufin rage musu radadin cire tallafin mai. Tinubu ya ce karin albashin na wucin …
Alƙaliyar dake sauraren shari’ar da ake tsakanin Atiku Abubakar da shugaba Tinubu Nancy Maldonado ta tabbatar da nasarar Atiku. Mai Shari’a ta umarci jami’ar Chikago …
Kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC na shirin shiga yajin aikin gama gari a fadin kasar, wanda kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa (NUEE) ta …
Former National Chairman of the All Progressives Congress (APC), Senator Abdullahi Adamu, has talked about a chat he had with President Bola Tinubu after the …
Akalla gidaje 60 da kayayyaki na miliyoyin Nairori suka salwanta sakamakon wata ambaliya da ta mamaye Ƙananan Hukumomin Jihar Nasarawa guda biyu. Alfijir Labarai ta …
Wata cibiyar bincike ta gwamnatin Saudiyya ta ƙaryata wani rahoto a wani faifan bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, wanda ke cewa wani tsohon …
Bikin na ranar yancin Kai a bana yazo lokacin da kasar mu ke kan Wani kadami Mai muhimmanci game da batun makomar ta a fannonin …