Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 20260826 WA0178
English

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026
IMG 20260826 WA0755
English

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026
FB IMG 1765017840902
English

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026

LATEST POSTS

IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
IMG 20260826 WA0755

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026 English
FB IMG 1765017840902

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026 English
FB IMG 1787759387097

EFCC Chair Olukoyede Seeks Whistleblowers on Stolen Assets Abroad

Posted onAugust 26, 2026 English
best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Juma’a 20/10/2023 – 05/04/1445AH

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya bada umarnin biyan Malaman Jami’o’i albashin su da aka rike lokacin yajin aiki. Shugaba Tinubu ya nada Adewale …

By Alfijir News
Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023
Labarai

Tinubu ya nada babban mai binciken kudi na tarayya (AUDITOR-JANAR)

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Shaakaa Chira a matsayin babban mai binciken kudi na tarayya, kamar yadda Hukumar Kula da Ma’aikata ta …

Labarai

Sojojin Nijar sun dakile yunƙurin Bazoum na guduwa daga kasar

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta sanar da daƙile wani yunƙurin hamɓararren Shugaban ƙasar Mohamed Bazoum na tserewa tare da iyalinsa. Alfijir Labarai ta rawaito mai …

IMG 20231009 WA0752
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Juma’a 20/10/2023, 05/04/1445 AH

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.16. Am Zuhur:……12.11. Pm Asar……… 3.31. …

FB IMG 1697751231569
Bola Tinubu, Labarai

Shugaba Tinubu Ya Janye Nadin Da Ya Yi Wa Matashi Shugabancin FERMA

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Shugaba Tinubu, ya bayar da umarnin janye sunan Injiniya Imam Kashim Imam daga nadin da ya yi masa a matsayin shugaban Majalisar Daraktocin Hukumar Gyaran …

IMG 20231012 WA0199
Labarai

Kotun Kolin Najeriya ta sa ranar farar shari’ar zabe tsakanin Atiku da Tinubu

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Kotun Koli ta sanya ranar Litinin 23 ga watan Oktoba, don fara sauraron karar da Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, babbar …

FB IMG 1693991306327
IGP, Labarai

IGP ya nada sabbin jami’an hulda da jama’a na ‘yan sanda

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya amince da sanya jami’an hulda da jama’a na ‘yan sanda (PPROs) zuwa wasu kwamitoci da tsare-tsare …

FB IMG 1696883339680
Labarai

Tinubu ya Naɗa  Shugabannin NOA, NTA, FRCN da wasu hukumomi 5

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Shugaba Tinubu ya amince da nadin mutane 8 a matsayin shugabannin hukumomin dake karkashin ma’aikatan yada labarai da wayar da kan al’umma ta kasa. Alfijir …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Dakatar Da Shugabanta Kan Zargin Yi Wa Wata Fyade

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Jam’iyyar APC reshen jihar Jigawa ta dakatar da shugaban jam’iyyar na karamar hukumar Roni, Saleh Idris, bisa zargin yi wa wata mata fyade tare da …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Kudaden Waje Sun Kara Tashi Gwauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Alhamis 19/10/2023 04/04/1445AH

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya tace za a jinkirta fara aikin sabbin jami’o’i da gwamnatin tsohon shugaba Buhari ta amince da kafa su. Mummunan …

IRAN, Labarai

Takardun Bogi: Atiku Ya Nemi Kotun Koli Ta Yi Watsi Da Bukatar Tinubu

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Atiku Abubakar, ya bukaci Kotun Kolin Nigeria ta yi watsi da bukatar Shugaba Tinubu na kin karbar sabbin hujjojin Atikun kan zargin Tinubun da amfani …

Bola Tinubu, Labarai

Tinubu ya dakatar da buɗe jami’o’i 37 da Buhari ya amince da kafa su

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Gwamnatin Tarayya ta ce za a jinkirta buɗe sabbin jami’o’in da gwamnatin da ta shude ta amince da kafa su. Alfijir Labarai ta rawaito ministan …

IMG 20231009 WA0752
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Alhamis 18/10/2023, 04/04/1445 AH

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.16. Am Zuhur:……12.11. Pm Asar……… 3.32. …

Screenshot 20231018 213940 com.facebook.katana edit 1523740343515
Labarai

Tinubu ya yi yunkurin hana FBI, CIA da sauran hukumomin Amurka fitar da bayanan sirrinsa

Posted onOctober 18, 2023October 18, 2023

Lauyoyin shugaban Najeriyar za su yi kokarin shigar da cikakkiyar hujja nan ba da jimawa ba domin samun damar yin muhawara kan duk wani sassauci …

Screenshot 20231018 213819 com.facebook.katana edit 1499229428414
Hadari, Labarai

Mutane 7 sun mutu, 40 sun jikkata a wani hatsarin a hanyar Yobe

Posted onOctober 18, 2023October 18, 2023

Hadarin ya afku ne a hanyar Nangere-Gashua a karamar hukumar Nangere Alfijir Labarai ta rawaito Mutane 7 ne suka rasa rayukansu, wasu 40 kuma suka …

FB IMG 1668778250057
Labarai

Kwamishinan Ƴan Sanda Ya Cire wani DPO da yaransa Kan zaluntar wasu

Posted onOctober 18, 2023October 18, 2023

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, Idowu Owohunwa, ya bayar da umarnin korar jami’in ‘yan sandan Dibisional (DPO) na ofishin ‘yan sanda na Meiran da ke …

FB IMG 1696417537151 edit 786631287899
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano zata rufe wasu Gadoji a jihar domin yi musu gyare-gyare

Posted onOctober 18, 2023October 18, 2023

Ana sanar da jama’a cewa In Sha Allah ranar Alhamis za’a rufe gadar sama ta kofar Nassarawa zuwa gidan gwamnati, da kuma ta Obasanjo saboda …

Screenshot 20231001 054212 com.facebook.katana edit 38423504856636
Labarai, NLC

Ƙungiyar ƙwadago ta ba gwamnoni wa’adi kan mafi ƙarancin albashin jahohinsu

Posted onOctober 18, 2023October 18, 2023

Ƙungiyar kwadago ta bai wa gwamnonin jihohi wa’adin mako biyu su fara tattaunawa kan batun biyan ƙarancin albashin N35,000 ga ma’aikata a jihohinsu. Alfijir Labarai …

FB IMG 1697631532855
Labarai

Yan Ta’adda Sun Yiwa yar Ɗan Majalisar Barno Kisan Gilla a Gidanta

Posted onOctober 18, 2023October 18, 2023

Wasu da ba a san ko su wanene ba sun shiga har gida sun yi wa ‘yar dan majalisar dokokin jihar Borno mai wakiltar Ngala, …

Posts pagination

‹ 1 … 218 219 220 221 222 … 375 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab