An kona zauren majalisar dokokin jihar Ribas Bayan Barazanar Tsige Gwamna Alfijir Labarai ta rawaito wannan ya zo ne a daidai lokacin da ake ta …
An kona zauren majalisar dokokin jihar Ribas Bayan Barazanar Tsige Gwamna Alfijir Labarai ta rawaito wannan ya zo ne a daidai lokacin da ake ta …
Daga Baba Usman Gama Rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta kama wani magidanci mazaunin Korinya-City dake karamar hukumar Konshisha da ake zargin ya kashe matarsa. …
‘Yan kasuwar Man fetur sun bayyana cewa, Farashin man zai iya komawa Naira 700 zuwa 800 kan kowace lita. Alfijir Labarai ta rawaito ƴan kasuwar …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya mika ta’aziyyar sa ga iyalai, ƴan uwa da gwamnatin Kogi bisa rasuwar Ohinoyi na Ebira, wanda ya rasu …
Tun da safe, an ta kai hare-hare mita 50 daga asibitin,” a wata sanarwa da kungiyar ta fitar a shafin X. Alfijir Labarai ta rawaito …
Allah Ya yi Sarkin Kasar Ebira, Ohinoyi Abdul Rahman Ado Ibrahim (CON) rasuwa. Mai Martaba Abdul Rahman Ado Ibrahim, ya rasu ne a fadarsa da …
Karamin minista a ma’aikatar man fetur na tarayyar Najeriya Sanator Heineken Lok-pobiri ya ce, an fara daukar matakan farfado da ayyukan matatar man Kaduna, kuma …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana.:.. 6.18. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya tace matatar man Kaduna za ta fara aiki gadan gadan a karshen 2024. Motocin da aka sayowa ‘yan majalisar …
Kalaman suka da mawaki Dauda Kahutu Rarara yayi ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari sun haifar da zazzafar rik!ci a tsakanin wani masoyin Buhari da …
Gwamna ya ce an ware kimanin Naira biliyan 6 domin biyan ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya kimanin 5,500 hakkokin su. Alfijir Labarai ta rawaito …
Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Usman Bala ya yi murabus daga mukaminsa. Alfijir Labarai ta rawaito Wata majiya ta tabbatar wa wakilinmu cewa Gwamna Abba …
Ina Addu’ar Kada Allah Ya Ba Ni Abin Da Mutane Ba Za Su Amfana Ba. Muna yara muna sayen kwai guda 12 kwabo daya. Abu …
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Adamawa a ranar Asabar ta tabbatar da sake zaben Umaru Fintiri a matsayin wanda ya sake zabar gwamnan jihar. …
Kotun Shari’ar Muslunci, da ke zaman ta a harabar Hukumar Hisbah a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Alkali Sani Tanimu Sani Hausawa, ta yanke ƙwarya-ƙwaryan hukunci …
The N4 billion loan from the Central Bank of Nigeria (CBN) is for the completion of the Tiga and Challawa hydroelectric power project. Kano State …
Gwamnatin jihar Kano tace za ta ciyo bashin Naira Miliya dubu hudu domin gudanar da aikin samar da wutar lantarki a fadin jihar. Alfijir Labarai …
Daga Baba Usman Gama Babban Sifeton ‘yan sanda ya bayar da umarnin wajibcin yi wa masu raunin harbin bindiga aiki, ba tare da jiran rahoton …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana.:.. 6.18. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …