Janar Sani Abacha, an haife shi ne a ranar 20 ga Satumba, 1943, shi ne shugaban mulkin soja na Najeriya daga ranar 17 ga Nuwamba, …
Janar Sani Abacha, an haife shi ne a ranar 20 ga Satumba, 1943, shi ne shugaban mulkin soja na Najeriya daga ranar 17 ga Nuwamba, …
Daga Baba Usman Gama Sojojin sun ce sun kama ’yan Boko Haram 2 a Gezawa tare da tarin makamai, a kokarinsu na yunkurin kaddamar da …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
Kungiyoyin kwadagon da suka hada da Najeriya Labour Congress da Trade Union Congress of Nigeria sun bayyana shirin shiga yajin aikin a fadin kasar, sakamakon …
Rundunar sojin ƙasa da haɗin gwiwar jami’an DSS sun daƙile shirin ƴan BH na kai wasu hare-hare a Birnin Kano. Alfijir Labarai ta rawaito Jami’an …
Muhawara da cacar baki sun kaure a ciki da wajen Kano, kan abin da wasu ke cewa gagarumin kame ne kan masu yawon ta-zubar da …
Kamishinan Yan sandan Jihar Kano CP Muhammad Hussain Gumel ya Jinjinawa jami’an sa bisa sadaukarwa wajen yaki da masu aikata laifuka Daban-daban. Alfijir Labarai ta …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ce gwamnatin sa ta na kokarin ganin ma’adanai sun zama mafi girman hanyan samun kudin shiga. ‘Yan Majalisa …
Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya sanar dakatar da Sarkin Sasa, Alhaji Haruna Maiyasin bisa zargin rashin biyayya. Alfijir Labarai ta rawaito Olubadan, Oba …
Manajan Darakta na wani kamfanin sufurin ƙasashen waje, Danlami Umar ya yanke jiki ya fadi ya rasu a lokacin da ya ke yin rijistar halartar …
Akalla mutane takwas ne daga cikinsu a kwai wasu dalibai suka mutu, bayan da wata babbar mota da ke dauke da yashi tayi musu diban …
Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Hafsat Yahaya Sani, ta tasa keyar Bala Inuwa Muhammed tsohon Manajan Daraktan Hukumar KASCO da dansa Bala …
Daga Baba Usman Gama Majalisar Dokoki ta Kasa ta amince da kwarya kwaryar kasafin kudin 2023 da Shugaban Kasa Tinubu ya aike mata na Naira …
Babban burin asibitin kasa da kasa na kasar Lebanon shi ne yi wa al’umma hidima ta hanyar ba da manyan ayyuka na kiwon lafiya. Alfijir …
Jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu, wacce aka fi sani da Hadiza Gabon, ta maka wani Bala Musa, ma’aikacin gwamnati, a gaban wata kotun Majistare da ke …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana.:.. 6.19. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.30. …
Kotu ta yanke wa wani mai shekara 59 hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin sace wani yaro mai shekaru hudu. Alfijir Labarai ta rawaito …
Umurnin kotun ya bayyana cewa za a ci gaba da zartar da hukuncin kara mai lamba FHC/KN/Cs/208/2023 Alfijir Labarai ta rawaito wata babbar kotun tarayya …
Daga Baba Usman Gama Majalisar Dattijawan Najeriya ta amince Tinubu ya ciwo bashin dala biliyan 7.8. Rundunar ƴan sandan jihar Imo ta musanta cewa jami’anta …