Kawo yanzu dai babu cikakken bayani kan musabbabin tashin gobarar ko kuma adadin wadanda suka mutu har zuwa lokacin hada wannan rahoto. Alfijir Labarai ta …
Kawo yanzu dai babu cikakken bayani kan musabbabin tashin gobarar ko kuma adadin wadanda suka mutu har zuwa lokacin hada wannan rahoto. Alfijir Labarai ta …
Haka aka wayi gari da ganin gawar tasa ba tare da sanin dalilin rataye kansa ba. Ya rasu ya bar mata da ’ya’ya. Alfijir Labarai …
Lauyoyin hamɓararren shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohammed Bazoum sun buƙaci kotun Ecowas da ta umurci a mayar da shi kan mulki kasancewar hamɓarar da shi da …
Wani mazaunin garin ya ce yan bindigar sun kewaye wurin da ake Mauludin da harbin bindaga da wajen misalin karfe 11:5pm na daran ranar Lahadi. …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya = …
A ranar Litinin, babban lauyan gwamnan, Wole Olanipekun SAN (wanda shi ne babban lauyan Tinubu a PEPC), ya bukaci kotun da ta ba da damar …
Kotun Daukaka da ke Abuja, a yau Litinin ta tabbatar da nasarar zaɓen Dr Yusuf Datti, na jam’iyyar NNPP, a matsayin ɗan majalisar tarayya mai …
Allah ya yiwa Malam Dr Yusuf Ali Rasuwa a cikin daren Lahadi, Marigayin ya gabatar da Maulidin Shugaba Annabi Sallahu Alaihi Wasallim a ranar Asabar. …
It is a good development as it is a greater risk to speculate, hoard and substitute naira for other currencies,” said ABCON’s President, Mr Aminu …
Jam’iyyun adawa sun nuna damuwarsu game da batun zarge-zargen shugaban ‘yan sandan Imo. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya magantu …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.07. Am H. Rana.:.. 6.20. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.30. …
Daga Baba Usman Gama Kotun daukaka kara, dake Legas, ta kori Darlington Nwokocha, bulalan marasa rinjaye a majalisar dattawa, mai wakiltar Abia ta tsakiya a …
Rahotanni daga ƙasar Guinea na nuni da cewa, ana zargin yunƙurin juyin mulki a ƙasar bayan da aka jiyo musayar wuta a Conakry, babban birnin …
Kamfanin ya ce ya taba karban aron fili daga Usman Dantata domin ya kafa kamfanin siminti, amma Dangote ya jawo aka karɓe filin. Alfijir Labarai …
Majalisar Masarautar Adamawa ta tube rawanin Hakimin Ribadu da ke Karamar Hukumar Fufore a jihar, Alhaji Gidado Abubakar. Alfijir Labarai ta rawaito muƙaddashin Sakataren masarautar, …
Daga Baba Usman Gama Sojojin Najeriya sun yi nasarar bankado wata katafariyar masana’antar kera makamai a jihar Plateau a yau Asabar. Hedkwatar tsaron Najeriya ta …
Darakta Janar na Hisba ta jihar Kano, Sheikh Mujahid Aminuddeen ya ce hukumar tana gayyatar duk wata mace ƴar Tiktok da Facebook zuwa hukumar Hisbah …
Wasu ‘yan bindiga da a san ku su wane ne ba sun kai hari gidan shugaban ƙaramar hukumar Kiyawa da ke jihar Jigawa tare sace …
Rukuni na uku mai dalibai 159 ƴan asalin jihar Kano, daga cikin dalibai 1,001 da suka kammala karatun digiri na farko da gwamnatin jihar Kano …