Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 172606 281026 1793204777142
Labarai

HALIN DA NAIRA TAKE CIKI A KASUWAR CANJIN KUƊADEN WAJE A KANO A YAU LARABA

Posted onOctober 28, 2026October 28, 2026
IMG 162143 271026 1793114513414
Labarai

“KUƊIN SUFURI NA TAƁA RIBAR ’YAN KASUWA A KANO? Daga Kuɗin Kawo Kaya Zuwa Farashin Sayarwa: Ta Yaya ’Yan Kasuwa Za Su Kare Ribarsu?”

Posted onOctober 27, 2026
IMG 003830 271026 1793057925167
English

DUTSIN-MA: ’YAN SANDA SUN TABBATAR DA KASHE SHEIKH YAHAYA MASUSSUKA DA ABOKINSA

Posted onOctober 27, 2026

LATEST POSTS

IMG 172606 281026 1793204777142

HALIN DA NAIRA TAKE CIKI A KASUWAR CANJIN KUƊADEN WAJE A KANO A YAU LARABA

Posted onOctober 28, 2026October 28, 2026 Labarai
IMG 162143 271026 1793114513414

“KUƊIN SUFURI NA TAƁA RIBAR ’YAN KASUWA A KANO? Daga Kuɗin Kawo Kaya Zuwa Farashin Sayarwa: Ta Yaya ’Yan Kasuwa Za Su Kare Ribarsu?”

Posted onOctober 27, 2026 Labarai
IMG 003830 271026 1793057925167

DUTSIN-MA: ’YAN SANDA SUN TABBATAR DA KASHE SHEIKH YAHAYA MASUSSUKA DA ABOKINSA

Posted onOctober 27, 2026 English
IMG 134050 261026 1793018461756

RAJISTAR MASU ZAƁE: INEC TA CE AN NUNA TA A MAZABU, AMMA BA A ƊORA TA A INTANET BA — ME DOKA TA CE?

Posted onOctober 26, 2026 Labarai
FB IMG 1706176652116
Labarai, WAEC

Da Gangan Na Ki Fito Da Sakamakon WAEC Dina — In Ji Buhari

Buhari ya ce a 2018 ya gano satifiket dinsa na WAEC a cikin gida, amma ya ki fito da su Alfijir labarai ta rawaito tsohon …

By Alfijir News
Posted onJanuary 25, 2024January 25, 2024
IMG 20240111 112459
Labarai

Yadda Kudaden Waje Sai Tashin Gauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onJanuary 24, 2024January 24, 2024

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = 1390 …

InShot 20240124 122020965
Labarai

Hukumar Hisbah ta Bada Sanarwar Neman Wasu Fitattun Yan Tiktok shida a Kano

Posted onJanuary 24, 2024January 24, 2024

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman batsa cikin wasu …

FB IMG 1706090890358
Labarai

Siyasa! Da Yiwuwar Jam’iyyar NNPP Mai Mulkin Kano Su Shirya Komawa Jam’iyyar APC

Posted onJanuary 24, 2024January 24, 2024

Wata dambarwar siyasa ta kunno kai a jihar Kano, inda ake ganin wasu magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar, ciki har da masu rike …

FB IMG 1706089053980
Labarai

Yadda ta Kasance A Shari’ar Dan China Kan Zargin Kisan Da Ya Yiwa Ummita

Posted onJanuary 24, 2024January 24, 2024

Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar Frank Geng Quangrong, dan kasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar jihar Kano Ummukulsum Sani mai …

FB IMG 1706086454021
Labarai

Gwamna Buni Ya Ba Da Tallafin N100m Ga ’Yan Kasuwar Da Gobara Ta Shafa

Posted onJanuary 24, 2024January 24, 2024

An ba su shaguna a Sabuwar Kasuwar Zamani da ke Damaturu da kuma tallafin kudi N100m Alfijir labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala …

FB IMG 1706048157989
DSS, Labarai

DSS Sun Cafke Shugaban Kungiyar Miyatti Allah Kautal Hore Bello Bodejo

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, kan kafa rundunar sa-kai ta Fulani a jihar …

FB IMG 1706034288324
Labarai

Wata Sabuwa! kotu ta aike da Danbilki Kwamanda gidan gyaran hali a Kano

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

Kotun Majistray dake Nomansland ta aike da shugaban kungiyar APC media Forum Ɗanbilki Kwamanda bayan da jami’an DSS suka kaishi kara gabanta. Ana tuhumar Dan Baki ne …

IMG 20240123 173303
Gobara, Labarai

Ibtila’I! Gobara Ta Kone Kasuwar Waya An Sami Asarar Sama Da Naira miliyan 150

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

Kaddarorin da aka kiyasta sun kai Naira miliyan 150, a ranar Talata, sun kone a kasuwar GSM, wadda aka fi sani da “Kasuwar Jagwal,” a …

FB IMG 1693991306327
Labarai

An gurfanar da yara uku a gaban kuliya bisa laifin sata da yin fashi da makami

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

A ranar Talatar da ta gabata ne wasu kananan yara uku suka makale a gaban Kotun Upper Area da ke Gwagwalada, babban birnin tarayya, bisa …

FB IMG 1706020852125
Current Affairs, English

SELF-KIDNAPPING IS PUNISHABLE UNDER OUR LAWS – FPRO

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

Police Cautions Against Trend, as Suspects Arrested in Lagos, Plateau, Abuja The Nigeria Police Force hereby warns against the recent disturbing trend of self-kidnapping (false …

FB IMG 1706013760508
Labarai

Tinubu Ya Fara Fuskantar Matsin Lamba Kan Gbajabiamila na Tuhumarsa da Alaƙar da Emefiele Kan Cin Hanci da Rashawa

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu na fuskantar matsin lamba kan zargin da ake yi wa shugaban ma’aikatan fadar gwamnatinsa wato, Femi Gbajabiamila kan …

FB IMG 1706009074531
Labarai

Mu muka karɓo yayanmu daga wajen masu garkuwa ba ƴan sanda ba – In ji Iyalai

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

An saki ƴan matan ne bayan shafe kwana 19 a hannun masu garkuwa da mutane. Alfijir labarai ta rawaito ranar Talata da ta gabata da …

IMG 20240123 114509
English, News

Maikatanga Wins 3rd Prize Award In Africa-China Photo Journalist Contest

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

A prominent photographer in Northern Nigeria, Sani Muhammad Maikatanga has clinched third position in the Africa-China Photo Forum and Exhibition 2023. Maikatanga who is a Kano …

IMG 20240123 103255
Kano, Labarai

Dole Tunibu ya maida ma’aikatar ciniki Kano matukar ya maida FAAN Lagas – In Ji Bashir Dalhatu

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

An bukaci Shugaban kasa Tunibu da lallai ya maida ma’aikatar ciniki da masana’antu jihar Kano ko kuma Onisha, matukar ya maida ya maida hukumar dake …

FB IMG 1705963705564
Labarai

Rundunar Yan Sandan Najeriya Ta Cafke Wani Shugaban Karamar Hukuma Bisa Zagin Bada Kwangilar Kisan Kai

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Rundunar ‘yan sandan Najeriya tayi nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a wani yunkurin kisan gilla. Alfijir labarai ta rawaito wadanda …

ALFIJIR 1
Labarai, PDP

Yan Majalisar Filato Da Kotu Ta Kwace Kujerunsu Sun Lashi Takobin Dowawa Bakin Aiki

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Daga Aminu Bala Madobi ’Yan Majalisar Dokokin Jihar Filato wadanda kotun daukaka kara ta kwace kujerunsu sun lashi takobin dowawa bakin aiki. Alfijir labarai ta …

IMG 20240122 193437
Labarai

Labari Mai Dadi! Kamfanin Moremonee POS Zai Dauki Ma aikata A Kano

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Kamfanin Moremonee POS Ya shirya daukar ma aikata a fadin Jihar kano, Zaku Iya kai musu CV dinku office dinsu dakeSuite 24 H&H plaza opposite …

📸Facebook
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = 1355 …

IMG 20240122 111351
Labarai

Ibtila’I! Wata Babbar Motar Dakon Simintin BUA Ta Fadi A Gadar Kabuga Dake Jihar Kano

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Rahotanni daga unguwar Kabuga cikin Karamar hukumar Gwale a nan Kano na cewa wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta fadi a kan gadar Kabuga. …

Posts pagination

‹ 1 … 194 195 196 197 198 … 387 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab