Kotun Majistray dake Nomansland ta aike da shugaban kungiyar APC media Forum Ɗanbilki Kwamanda bayan da jami’an DSS suka kaishi kara gabanta.
Ana tuhumar Dan Baki ne da kalaman tunziri kan masarautun jihar kano, nan dai Kotun ta dage sauraron karar izuwa ranar litinin mai zuwa domin cigaba da sauraron karar.
Danbilki Kwamanda yace ya zama me star biyu saboda gwamnatoci biyu sun É—aure shi.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V