Rahotanni daga unguwar Kabuga cikin Karamar hukumar Gwale a nan Kano na cewa wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta fadi a kan gadar Kabuga.
Alfijir labarai ta rawaito wasu ganau sun shaidawa wakilinmu cewa direban motar na kan Hanyar ne daga titin Tal’udu zuwa titin Yar rake.
Saidai a lokuta da dama akan samu irin wadannan hadura a samar gadar wanda kuma har yanzu mahukunta basu dauki mataki akai ba.
Shin ko meyasa ake samun yawaitar hadari da manyan motocin a saman gadar ?
Inda Ranka
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V