Kamfanin Moremonee POS Ya shirya daukar ma aikata a fadin Jihar kano, Zaku Iya kai musu CV dinku office dinsu dakeSuite 24 H&H plaza opposite sheik isyaka Rabiu pediatrics hospital zoo road.
Ko ku tura musu CV din ku ta wannan Mail din
👇
chrismoremoneegroup@gmail.com
👇👇
Zaku Iya kiransu ta wannan lambar
09044683168
08164389751
Wannan dama ce zuwa ranar laraba karfe 10 na safe 24/01/2024.
Amma ya kasance takardun karatun daga NCE Ko DIPLOMA ne

Naumar93 communication center Sharada phase ll Kwanar ganduje sabuwar madina jaen
AKA ASAD
No Comment