Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1145/ Siyarwa = 1152 …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1145/ Siyarwa = 1152 …
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja ta yi watsi da hukuncin kotun sauraron ƙorafin zaɓen jihar Nasarawa, inda ta mayar wa Gwamna …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya yi alhinin mutuwar mutum 17 a hatsarin mota a jihar Neja. Shugaba Tinubu ya dawo Abuja daga Berlin, …
Wike ya ce daga watan Disamba sabbin motocin daukar mutane a kwaryar birnin Abuja za su fara aiki Alfijir Labarai ta rawaito ministan Babban Birnin …
“Za a gyara kuskuren da zarar bangarorin da ke cikin lamarin sun shigar da kara a hukumance kan hakan,” Alfijir labarai ta rawaito kotun daukaka …
Iyalan Alhaji Abubakar Muhammad Bello Dana Alhaji Auwalu Inuwa Koki Suna gayyatar ƴan uwa da abokan arziki halartar auren ƴaƴansu Arushin AngoSuleiman Abubakar Da Zankadediyar …
Babbar kotun tarayya mai lamba biyu dake zaman ta a unguwar Gyadi-gyadi kano, ta gargadi wani lauya Yahaya Isah Abdurrashid dake aiki a chambar Dikko …
Daga Baba Usman Gama NNPP ta shigar da kara gaban Kotun Koli kan shari’ar gwamnan Kano. Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bukaci yan adaidaita da …
Wani hargitsi ya tashi da yammacin ranar Laraba, lokacin da dandazon magoya bayan jam’iyyar NNPP suke gudanar da zanga-zanga a jihar Kano, dangane da hukuncin …
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, ya mayar da makudan kudade har Naira Tiriliyan 4 a asusun gwamnatin …
Kundin hukuncin shari’ar zaben gwamnan Kano da Kotun Daukaka Kara ta Tarayya ta fitar ya haifar da rudani. Alfijir Labarai ta rawaito kwamishinan Shari’a na …
Daga Baba Usman Gama Majalisar dattawa ta amince da naɗin Dakta Agbasi a matsayin MD na hukumar FERMA An kai hari a hedikwatar rundunar ƴan …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:11 Am H. Rana – 6.26 Am Zuhur …
An soke lasisin ne bisa umarnin dokar Nijeriya wadda ta bukaci masu rike da lasisin su rika biyan haraji na shekara-shekara, ko kuma a soke …
Jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta nuna aniyarta ta shiga jam’iyyar haɗaka da sauran jam’iyyun adawa kamar yadda Atiku Abubakar ya nema a makon …
Wasu majiyoyi dai sun yi zargin maharan sojoji ne suka kai harin daukar fansa kan hedikwatar rundunar kan kisan wani hafsan soja da wani dan …
Contrary to its Friday pronouncement upholding the judgement of the Kano Governorship Election Petition Tribunal, the certified true copy of the Court of Appeal judgment …
Daga Baba Usman Gama Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya ce ba don rufe iyakar Najeriya da Nijar da aka yi ba, da tuni ya …
Tsohon shugaban ya ce ya yi abin da zai iya kuma ya bar ’yan Najeriya su yi alkalanci. Alfijir Labarai ta rawaito tsohon Shugaban Kasa, …