A wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X ranar Juma’a, ma’aikatar ta ce wannan tsari ne da ke ƙarƙashin Asusun Ba da Jari …
A wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X ranar Juma’a, ma’aikatar ta ce wannan tsari ne da ke ƙarƙashin Asusun Ba da Jari …
Sufeto Janar na ‘yansanda, Kayode Egbetokun, ya buƙaci dukkanin ƙungiyoyin da ke shirin gudanar da zanga-zangar a faɗin ƙasar nan da su miƙa bayanansu ga …
Report from Buni Yadi, Headquarters of Gujba local government area of Yobe state has that suspected IED exploded in a popular Friday market, killing one …
A kokarinta na ganin ta tsare kimar bangaren Shari’a, hukumar da ke kula da harkokin shari’a ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa a kan …
The Federal House of Representatives Committee on Anti-Corruption convened a meeting with the management of the Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta yi barazanar gurfanar da shugabannin kananan hukumomi da kansilolin da aka samu …
The Kano State Public Complaint and Anti-Corruption Commission (PCACC) has expressed concern over the hike in the price of bread and other foodstuffs, vowing not …
Kungiyar yarabawa ta Afenifere taja kunnan Shugaban kasa bola tinubu Kan batun dakatar da Shirin yin zanga zanga sabida san zuciya da munanan manufa Alfijir …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yarda cewa yana cikin zanga-zangar daban-daban a shekarun baya amma ba tare da tashin hankali ba. Alfijir labarai ta ruwaito …
The Jigawa State Government has inaugurated an 11-member Taskforce Committee for the retrieval of Government Official Plate numbers. Inaugurating the Committee, the Secretary to the …
Hukumar ta DSS ta ce tuni ta riga ta gano waɗanda suka kitsa ta da masu goyon bayan zanga-zangar, inda suka gargaɗe su da su …
Chairman of the Independent National Electoral Commission (INEC), Prof. Mahmood Yakubu, has declared that the electoral umpire is capable of successfully conducting LG elections if …
Shelkwatar tsaro ta ƙasa ta gargadi masu shirin yin zanga-zanga a fadin kasar cewa duk da cewa hakkinsu ne na zanga-zangar, amma ba za ta …
Kwamitin Tsaftace Ayyukan Yan Masana’antar Kannywood Sun Yi Nasarar Rufe Guraren Shirya Fina-finai Uku Da Kama Diraktoci Biyu, Da Wasu Jarumai Da Kuma Sauran Wadanda …
Majalisar Wakilai ta bukaci a gaggauta dakatar da Shugaban Hukumar Albarkatun Mai Na Kasa (NMDPRA), Farouk Ahmed, kan dambarwar hukumar da Matatar Man Dangote. Alfijir …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Al’ummar Borno ta Kudu sun yi zanga-zanga a Abuja kan tsige Sanatansu, Mohammed Ali Ndume, saboda sukan Gwamnatin Tinubu kan matsin …
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ne ya yi wannan kiran a lokacin kaddamar da ayyuka daban-daban da ofishinsa ya jagoranta wanda aka gudanar a dandalin …
Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume na ganawa da ministoci kan zanga-zangar adawa da matsin rayuwa da matasan Nijeriya ke shirin yi a fadin kasar nan. …