Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un! Allah ya yiwa Mahaifiyar Farfesa  Attahiru Jega Rasuwa

FB IMG 1723876974198

Allah ya yiwa Mahaifiyar tsohon hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Attahiru Jega Hajiya Hauwa Muhammadu Jega Rasuwa

Hajiya Hauwa ta rasu tana da shekaru 93, ne a daren Juma a a babban birnin tarayya Abuja bayan yar gajeriyar rashin lafiya.

Za ayi jana’izar tane a yau Asabar a babban masallacin kasa dake Abuja da karfe 1:30 na rana.

Allah ya gafarta mata ya bawa iyalan hakuri ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *