Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1662410415944
Labarai

Wata Mata Ta Nemi Kotu Ta Tabbatar Wa Da Ɗanta Uba Daga Cikin Mazajenta Biyu

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Matar dai ta ce ta kasa gane hakikanin mahaifin dan nata a cikinsu Ana ta cece-kuce game  da wanda ya kamata ya fara gaida wani …

ALFIJIR 1
Labarai

Tirka-Tirka! An Sace Wayar Tsohon Minista A Cikin Kotun Abuja

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Maku dai ya je kotun ne don raka dan takarar Gwamnan Nasarawa na PDP Alfijir Labarai ta rawaito wasu da ake zargin barayi ne a …

📸CRI Hausa
Abuja, Labarai

Yadda Ta Kasance A Kaddamar Da Kwamatin Taron Duniya Na COP28 A Abuja

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya kaddamar da kwamatin wocin gadi da zai fito da bukatun Najeriya yayin babban taron duniya, kan sauyi yanayi na …

Shugaban Ƴan Kwadago
Labarai, NLC

Fadar Shugaban Kasa Ta Baw kungiyar NLC Da TUC Hakuri

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Nuhu Ribadu ya ce an kama bata-garin da suka lakada wa shugaban NLC na Kasa duka kawo-wuka a Imo Alfijir Labarai ta rawaito Mai ba …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Laraba 15/11/2023 – 01/05/1445AH

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Uwargidan Tinubu ta ba da tallafi ga mata da marayun da sojoji suka mutu suka bari. Khalifa Muhammadu Sanusi II ya soki shekaru 8 na …

images
Labarai

Ibtila’i! An Tsinci Gawar Wani Mutum A Rataye A Cikin Birnin Kano

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

An tsinci gawar wani mutum mai suna Saleh Abdullahi mai shekaru 35 a duniya bayan ya rataye kansa a wani daki da ke unguwar Sharada …

📸Alfijir Labarai
Labarai

Tirka-Tirka! Wata Amarya Ta Kone Gidan Mijinta Kurmus

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Amma sai ta kasance maimakon mijin ya tsane ta, sai ita amarya ta bige da kara tsanar mijin nata. Alfijir Labarai ta rawaito wata sabuwar …

Nuhu Ribadu
Labarai

Nuhu Ribadu ya magantu kan halin da gwamnatin Buhari ta jefa Najeriya

Posted onNovember 15, 2023November 15, 2023

Ina tabbatar muku cewa gwamnatin tarayya ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen ganin an samar da ingantaccen tsarin kula da tsaro don …

Nigerian Money
CBN, Labarai

Labari Mai Dadi! CBN Ya Fitar Da Sanarwa Ta Musamman Akan Tsofaffin kudin Kasar

Posted onNovember 14, 2023November 14, 2023

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce tsofaffin takardun kudi na N200, N500, da N1,000 za su ci gaba da zama a kan doka har abada. …

📸Ahmed Idris
Labarai

Kotu ta janye belin da aka baiwa tsohon Akanta-Janar na ƙasa, Ahmed Idris

Posted onNovember 14, 2023November 14, 2023

Mai shari’a Yusuf Halilu na babbar kotun babban birnin tarayya Abuja a Maitama, a yau Talata ya soke belin tsohon Akanta-Janar na Ƙasa, Ahmed Idris …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Talata 14/11/2023 – 30/04/1445AH

Posted onNovember 14, 2023November 14, 2023

Daga Baba Usman Gama Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kara tsaro yayin da ake shirin yin hukunci a shari’ar zaben Gwamna a garin Abuja. …

FB IMG 1698531586245
Labarai

Kalaman ɓatanci ga Buhari: An maka Mawaƙi Rarara a kotu

Posted onNovember 14, 2023November 14, 2023

Wani mazaunin garin Maraba da ke jihar Nasarawa, Muhammed Sani Zangina, ya shigar da kara kotu, inda ya zargi mawakin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, …

Bible
Labarai

Kotun Musulunci ta Umarci Choci a Kano ta Rantsar da Wani Kirista da Littafin Bible.

Posted onNovember 14, 2023November 14, 2023

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kofar Kudu Karkashin Mai Shari Ibrahim Sarki Yola, ya ummarci wata Chochi data rantsar da wani Kirista Mai suna …

📸Mal Ali kwana 90
Kannywood, Labarai

Hukumar tace fina-finai ta dakatar da Jarumi Malam Ali na kwana 90 a Kano

Posted onNovember 13, 2023November 13, 2023

Hukumar Tace Fina-finai ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finan Hausa har tsahon Shekaru biyu. …

📸 Jirgin Air Peace
Labarai, Saudi Arabia

Saudiyya ta soke biza fasinjojin jirgin Air Peace 264 a lokacin da suka sauka a ƙasar

Posted onNovember 13, 2023November 13, 2023

Hukumomin kasar Saudiyya sun soke bizar dukkan fasinjoji 264 da babban jirgin saman Najeriya Air Peace ya yi jigilarsu a lokacin da suka isa kasar …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Litinin 13/11/2023 – 29/04/1445AH

Posted onNovember 13, 2023November 13, 2023

Daga Baba Usman Yan fashin daji sun kashe ‘yan sa kai 6 a karamar Bungudu a jihar Zamfara. Ana zargin wata matashiya da kashe ’yarta …

📸Facebook
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kara Tashi Gwauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onNovember 13, 2023November 13, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1115 / Siyarwa = …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Litinin 13/11/2023CE – 29/04/1445AH

Posted onNovember 13, 2023November 13, 2023

Daga Baba Usman Gama INEC tace ba za a sake zaɓen gwamnan Kogi a rumfunan da aka dakatar ba. ’Yan sandan sun kama wata mata …

📸Ododo
Labarai

Inec ta bayyana Usman Ododo na APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kogi

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya ta bayyana Usman Ahmed Ododo na jam’iyyar APC a matsayin wanda lashe zaɓen gwaman jihar Kogi na shekara …

IMG 20231111 131533
Labarai

INEC Ta Ba Da Umarnin Sake Gudanar Da Zabe A Kogi

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Za a sake gudanar da sabon zabe a yankunan da lamarin bayyana sakamakon zabe na bogi ya shafa. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Zabe ta …

Posts pagination

‹ 1 … 96 97 98 99 100 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab