Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Screenshot 20220703 225212 com.facebook.katana edit 11601898971666
Fire Service, Labarai

Karar Kwana! Mutum 4 Sun Mutu A Hatsarin Mota A Kano

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

Hatsarin mota ya yi sanadin rasa rayukan akalla mutum hudu, wasu da dama suka samu raunuka a kusa da kauyen Dinyar Madiga da ke Karamar …

📸NAHCON
Labarai, NAHCON

NAHCON Ta Bayyana Kamfanunuwa 58 Da Ta Amince Suyi Jigilar Alhazan Hajjin 2024

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

Hukumar ta ce wadannan Jerin kamfanonin sune wadanda ta sahalewa yin wannan aikin zuwa yanzu. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban shirye-shiryen aikin Hajj na hukumar …

ALFIJIR 1
Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotun daukaka kara da ke Abuja ta kori gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang.

Posted onNovember 19, 2023November 19, 2023

A hukuncin da ta yanke a ranar Lahadi, babbar mai shari’a Elfrieda Williams-Dawodu, ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ta …

📸Aisha Aliyu Tsamiya
Kannywood, Labarai

Ibtila’i! Auren Aisha Aliyu Tsamiya tsohuwar Jarumar Kannywood ya mutu!

Posted onNovember 19, 2023November 19, 2023

AUREN fitacciyar jarumar Kannywood A’isha Aliyu Tsamiya ya daɗe da mutuwa. Alfijir Labarai ta rawaito mutane sun daɗe su na raɗe-raɗi kan idan auren ya …

📸Yan Sanda
Labarai

Bacin Rana! Dubun wani ƙasurgumin ɓarawon Awaki da ya addabi al’umma ta cika

Posted onNovember 19, 2023November 19, 2023

Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargin ƙasurgumin ɓarawon akuyoyi ne da ya kware wajen satar awaki ta …

Mahauta A Bauchi
Labarai

Annoba! An Kama Wasu Mahauta Da Suke Yin Tsire Da Naman Kare

Posted onNovember 19, 2023November 19, 2023

Jami’an ‘yan kato da gora (bijilente) a jihar Bauchi sun kama wasu mutane biyu wadanda suke yin tsire na sayarwa da naman Kare. Alfijir Labarai …

Screenshot 20221010 000910 com.facebook.katana edit 30872921640601
Labarai

Yan Boko Haram Sun Kashe Dan Sanda Da Jikkata Wasu A Tawagar Gwamnan Yobe

Posted onNovember 19, 2023November 19, 2023

Majiyar ta ce “Mun tsira da kyar a yau, an kai wa ayarin motocinmu hari ne a tsakanin garin Beneshiekh da Mainok mai tazarar kasa …

BEST SELLER
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Lahadi 19/11/2023, 05/05/1445 AH

Posted onNovember 19, 2023November 19, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:11 Am H. Rana – 6.25 Am Zuhur …

Labarai

Tsohon Shugaban Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya Olumide Akpata Ya Caccaki Alkalan Najeriya

Posted onNovember 19, 2023November 19, 2023

Matsayin Najeriya mai mafi yawan ɓaƙar fata a duniya, ƙasar na fama da wani “kamun-kazar-kuku” da gungun ‘yan siyasa da suka yi wa fannin shari’a. …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Asabar 18/11/2023 – 04/05/1445AH

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Tarayya ta sanar da ƙudirinta na kirkiro Hukumar Kula da Filaye ta Kasa. Tinubu ya taya ‘yan Laberiya murna tare …

Muhyi magaji
Labarai

Wata Sabuwa! Hukumar Da’ar Ma’aikata ta gurfanar da Muhuyi Magaji

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

Hukumar Da’ar Ma’aikata, CCB, ta ce ta gurfanar da Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin-Gado, a gaban …

📸Facebook
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa da Komowa A kasuwar Canji A Yau Asabar

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1131/ Siyarwa = 1137 …

FB IMG 1668778250057
Labarai

Tirka-Tirka! Ƴan sanda Sun Cafke Wani Malamin Da Sassan Jikin Mutum

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

Rundunar ƴan sanda reshen Jihar Oyo ta kama wani Malami mai shekaru 45 bisa zargin mallakar sassan jikin mutum ɗanye cikin makon nan. Alfijir Labarai …

FB IMG 1700314764894
Amnesty International, Labarai

Amnesty International tayi gagarumin taro da manyan yan jaridu a kan kare hakkin al’ummar Kano

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International a Najeriya ta gudanar da taron manema labarai da masu fafutuka da kungiyoyin kare hakkin dan adam …

ALFIJIR 1
Labarai

Sojoji sunyi dirar mikiya cikin shiri ofishin EFCC domin ƙwato yan’uwansu a Kaduna 

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arziki zagon ƙasa ta EFCC a Najeriya ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce wasu jami’an sojin …

BEST SELLER
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Asabar 18/11/2023, 04/05/1445 AH

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:10 Am H. Rana – 6.24 Am Zuhur …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Asabar 18/11/2023 – 04/05/1445AH

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu zai halarci taron G20 a Jamus ‘don janyo hankalin masu zuba jari’. Tinubu ya dakatar da yanke kashi 40 …

APC, Labarai

Sakon Dr. Nasiru Gawuna ga al’ummar kano bayan hukuncin kotun daukaka kara

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

Ɗan takarar gwamnan Kano na jamiyyar APC da kotu ta ce shi ne yayi nasara a zaben gwamnan Kano na 2023 Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Juma’a 17/11/2023 – 03/04/1445AH

Posted onNovember 17, 2023November 17, 2023

Gawuna ya samu nasara a kotun ɗaukaka ƙara. Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da zaɓen gwamna Bala Mohammed na Bauchi. Gwamnatin Kano zata daukaka kara …

IMG 20231117 WA0003 edit 194518742122921
Labarai

Budaddiyar Wasika Daga Hadakar kungiyoyin Matasa Masu Rajin ci gaban jihar Kano

Posted onNovember 17, 2023November 17, 2023

Gamayyar Ƙungiyoyin Matasa Masu Rajin Kare Jihar Kano. Sakamakon wata sanarwa da wasu daidaiku ke yi game da shirin nan na AGILE a Jihar Kano. …

Posts pagination

‹ 1 … 94 95 96 97 98 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab