Shahararriyar makarantar koyar da sana oin zamani wato IMAN COLLEGE OF BUSINESS TECHNOLOGY dake birnin Kano a unguwar Sharada Phase 2 cikin kwanar ganduje ta …
Shahararriyar makarantar koyar da sana oin zamani wato IMAN COLLEGE OF BUSINESS TECHNOLOGY dake birnin Kano a unguwar Sharada Phase 2 cikin kwanar ganduje ta …
Daga Baba Usman Gama Adadin wadanda suka mutu a jihar Filato ya karu zuwa 113, in ji wani jami’i, a yankin da ake yawan samun …
A cikin kwanaki 10 mahara sun sace sama da mutum 10 a yankunan. Alfijir labarai ta rawaito an sace tsohon Shugaban Karamar Hukumar Yorro ta …
Sai dai Soyinka ya ki tantance ayyukan Tinubu a ofis kawo yanzu, inda ya ce tantancewar da zai yi a kan gwamnati mai ci zai …
An kashe mutum akalla 76 a wani hari da aka kai cikin jihar Filato, da ke tsakiyar Najeriya. Alfijir labarai ta rawaito mai magana da …
Daga Baba Usman Gama An kashe mutum sama da 70 a wani Æ™auyen jihar Filato. Dakarun sojin Najeriya sun kawar da ‘yan bindiga 14 a …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1187 …
Hon Mu azzam Madaki tsohon mataimaki Na musamman ga gwamna Ganduje akan wasanni a jihar Kano ya taya tsohon gwamnan na Kano kuma National Party …
“Abin da ya kamata Shugaban kasa ya sani shine ya Gaji matsala, Kuma bai kamata yayi watsi da ita ba. Ba Shugaba Bola Tinubu ne …
Tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida ya ce babbar nasarar da ya samu a matsayinsa na Shugaban Najeriya ita ce sanin kasar …
Rundunar ta ce ta kama masu laifin ne bayan wani samame da ta kai a wurarw daban-daban a jihar. Alfijir labarai ta rawaito rundunar ’yan …
Akalla mutane 11 ne suka rasa rayukansu a ranar Asabar a wani hatsarin mota a garin Kwanar Gujungu da ke karamar hukumar Taura na jihar …
DAGA AMINU BALA MADOBI Gamayyar Masu ruwa da tsaki na kungiyar rajin cigaban madobi da kewaye sun bayyana nadin Farfesa Sani Lawal Malumfashi kwamishinan zabe …
Kungiyar Tsaffin Dalibai na makarantar Kurmawa Special Primary School dake unguwar Durumin lya Quarters,Kano bayan gidan mai martaba sarkin Kano na gayyatar yayanta Taron da …
Rahoton ya tona yadda Emefiele ya saye bankuna biyu ba tare da ya kashe ko sisi ba Alfijir labarai ta rawaito an bankado yadda tsohon …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ce yana sane da sadaukarwar da ‘yan kasa ke yi game da sauye-sauyen da gwamnatinsa take aiwatarwa tun …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta bankado wasu makudan kudade samada Milyan-Sau-Milyan dubu 37 (N37,170,855,753.44) da ake …
Jam’iyyar PDP, ta bukaci hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta nemi afuwarsu kan labarin karya da suka saki …
Wasu mata sun samu kansu a cikin damuwa bayan da sababbin ’yan hayar gidansu suka tsere da ’ya’yansu hudu, kwana uku da kama haya a …