Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Screenshot 20240702 141250 Facebook
Labarai

Ibtila’i! Wani Gini Mai Hawa Huɗu Ya Rugurguje A Abuja

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Wani gini mai hawa hudu ya ruguje a Unguwar Garki da ke Abuja, inda wasu suka makale a cikin ɓaraguzai. Alfijir labarai ta ruwaito shaidun …

FB IMG 1718099197879
Labarai

Ibtila’i! Ƴan Bindiga Sun Kashe Malamin Jami’ar FUDMA, Sun Tafi Da ‘Ya’yansa

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari gidan wani malami a jami’ar tarayya ta Dutsinma (FUDMA) da ke jihar Katsina mai suna Dakta Tiri Gyan David, …

FB IMG 1719861584612
Labarai

Tinubu Ya Aika Da Tawaga Ta Musamman Domin Jajanta Wa Waɗanda Hárin Da Aka Kai A Garin Gwoza

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Tawagar, ƙarkashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa Sanata Kashim Shettima ta miƙa saƙon ta’aziyyar shugaban ƙasar ga gwamnatin jihar Borno da al’ummar Gwoza, har ma Mataimakin …

Screenshot 20240701 193732 Chrome
Hadari, Labarai

Ibtila’i: wani Mummunan Hatsarin Mota Yay Ajalin Mutane 25 A Jihar Kano

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Mutane 25 sun rasu yayin da 53 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a Gadar sama ta Dangwauro a titin Kano zuwa …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20240701 WA0178
Labarai

Kungiyar Masu Daukar Hoto Ta Jihar Kano Ta Zabi Sabbin Shugabaninta

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Hadaddiyar Kungiyar masu sana ar daukar hoto ta jihar kano ta gudanar da taro a jiya 30/6/2024 a harabar garden dake karkashin Gawar Dangi. Taron …

FB IMG 1719833538013
Labarai

Iftila’i! Wani Mamakon Ruwa Sama Yayi Sanadin Mutuwar Mutane 3 Gidaje 50 Sun Rushe A Yobe

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Akalla mutane uku ne suka mutu yayin da 7 suka samu raunuka bayan da wani gini ya rufta sakamakon mamakon ruwan …

Screenshot 20240701 102548 Chrome
Labarai, Nigerian Army

Ibtila’i! Jirgin Saman Sojin Najeriya ya yi Hatsari a Jihar Kaduna

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Wani karamin jirgin saman rundunar sojan saman Najeriya ya yi hatsari da safiyar ranar Litinin din nan a kauyen Tami dake …

FB IMG 1719821344009
Labarai

Wata Sabuwa! Barayi Sun Balle Kofar Masallacin Masjidus Sahaba Sun Yasheshi Tsaf

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Barayi Sun Balle Kofar Masallacin Masjidus Sahaba Dake Katsina, Inda Suka Sace Muhimman Kayayyakin Amfani Dake Cikinsa Alfijir labarai ta ruwaito an wayi gari a …

FB IMG 1719820569739
Labarai

Yadda Aka Yi Jana’izar Surukar Tsohon Shugaban Najeriya Buhari A Zariya

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

An yi jana’izar matar surukin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Muhammad Sani Sha’abban. A ranar Lahadi aka yi jana’izar Hajiya Bilkisu a unguwar GRA …

Screenshot 20240701 081028 Facebook
Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un!Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Tsohon Gwamnan Barno Madu Shariff Rasuwa

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Tsohan Gwamnan Jihar Borno, Hajia Aisa Modu Shariff Rasuwa. Hajiya Aisha ta rasu ne a wani Asibiti dake birnin tarayya …

FB IMG 1719815645588
Labarai

ICAN Taci Alwashin Warware Matsalolin  Kasuwanci A Kano – In Ji Sabon Shugabanta

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Kungiyar kwarararun Akantoci ta kasa reshen jahar kano ta yi alwashin ba da gagarumar gudummawa wajen magance matsalolin harkokin kasuwanci. Alfijir labarai ta ruwaito sabon …

IMG 20240630 WA0203
Labarai

Breaking: Refutation of Fake Recruitment Announcement

Posted onJune 30, 2024June 30, 2024

It has come to the attention of the Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC) that a fake recruitment announcement is currently circulating …

FB IMG 1719763546663
Labarai

Gwamnan Kano ya sake kaddamar da biyan yan fansho Naira miliyan dubu biyar a Karo na biyu.

Posted onJune 30, 2024June 30, 2024

Da yake jawabi yayin kaddamar da biyan kudin, gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce fansho dubu hudu ne zasu amfana daga kudaden da aka ware. …

FB IMG 1719762772263
Ganduje, Labarai

Gwamnan Kano ya buƙaci a binciki Ganduje kan rage kuɗaɗen tsofaffin ma’aikata

Posted onJune 30, 2024June 30, 2024

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya roƙi a yi bincike kan zargin rage kuɗaɗen giratuti na tsofaffin ma’aikata ƙarƙashin gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje. Alfijir …

FB IMG 1719758155392
Katsina, Labarai

Wata Sabuwa: Gwamna Radda Shima Yana Tuhumar Masarautar Katsina

Posted onJune 30, 2024June 30, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Tuni Gwamnan Dikko Radda ya aike da takardan tuhuma zuwa ga Mai Martaba Sarkin Katsina Abdulmumini Kabir Usman Alfijir labarai ta …

IMG 20240630 WA0119
Labarai

Yadda Wasu Maƙiya Su Ka Shirya Bayanan Ƙarya Kan Ɗan Jarida, Shuaibu Mungadi

Posted onJune 30, 2024June 30, 2024

Shuaibu Mungadi ɗan jarida da ke aiki a gidan telebijin na Farin wata wanda ya tsinci kansa a wani mummunar yanayi, biyo bayan da wata …

Screenshot 20240627 221142 WhatsAppBusiness
Best Choice Specialist Hospital, Labarai

Asibitin Best Choice Zai Kaddamar Da Fara Ayyukan Kula Da Hakora Kyauta A Ofishinsa Dake Tal’udu

Posted onJune 30, 2024June 30, 2024

A wani bangare na bikin kaddamar da sabon sashin kula da hakora, asibitin kwararru na Best Choice ya kaddamar da shirin kula da hakora kyauta …

IMG 20240630 WA0044
China, Labarai

Kamfanin Ruwa Na Korbit Table Water Na Gabatar Muku Da Sabbin Tsare-tsarensa

Posted onJune 30, 2024June 30, 2024

A ƙoƙarin samar da ruwan sha mai tsafta, da araha, Korbit Table Water, shine babban kamfanin samar da ruwa, mai inganci tare da tsaftataccen mazubi …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Asabar

Posted onJune 29, 2024June 29, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Posts pagination

‹ 1 … 29 30 31 32 33 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab