Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ƙananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin jihar …
Atiku ya jaddada muhimmancin da sarakunan gargajiya suke da shi a tsakanin al’umma. Alfijir labarai ta ruwaito tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubaka, ya buƙaci …
Mayakan Boko Haram sun yi awon gaba Mai Shari’a Mshelia tare da matarsa da direbansa da kuma dogarinsa a Jihar Borno Alfijir mayakan Boko Haram …
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya amince da sayan taki na kimanin Naira biliyan 5.07 domin tallafawa kananan manoma a jihar. Alfijir labarai …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da harkokin Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dakatar da alkalan Kotun Majistare uku saboda samun su da laifi …
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya jaddada cewa matsalar rashin tsaro da ta dade a yankin Arewa ya zama dole a yi nazari …
Tawagar Zone A na Operation Whirlwind Task Force, na Hukumar kwastam ta Najeriya, sun yi nasarar kwace fiye da lita 26,792 na Premium Motor Spirit …
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bukaci gwamnatin jihar Sokoto da ta bawa mai Alfarma Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III kariya, da mutunci. Ya jaddada …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban jam’iyyarAPC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje,ya sanar da rasuwar surukarsa, Hajiya Asiya Muhammad Gauyama. Hajiya Asiya Muhammad Gauyama, mahaifiyar Farfesa Hafsatu Abdullahi Umar …
Gwaman jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto ya bayyana kaduwa akan rasuwar daya daga cikin mashahurran malaman addinin Musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Mode Abubakar. Alfijir …
Sakamakon wani sako da yake ta yawo a kafafen yada labarai na zamani bisa nadin wani mutum wai shi Amir Umar El Ali a matsayin …
Gwamna Ahmed na Sokoto ya samu amincewar majalisar zartaswar jihar domin mika wani kudiri ga majalisar dokokin jihar da ke neman yin gyara ga dokar …
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto, ya bada tallafin tsagwaron kudi sama da Naira miliyan 100 ga masu sayar da babura da suka yi gobara …
Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU reshen jami’ar Bayero Dake Kano, ta yi watsi da nadin da aka yiwa Dakta Nasiru Gawuna …
Babban Sakataren Yaɗa Labarai na Gwamna Abba Kabir Yusuf Sanusi Bature ya bayyana cewa Aminu Ado Bayero bai taba zama Sarkin Kano ba. Alfijir labarai …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnan jihar Ribas, Sir Siminalayi Fubara, ya tsige Chidi Awuse a matsayin shugaban majalisar sarakunan jihar Ribas. Alfijir labarai ta ruwaito Awuse, wanda ke da …