Mai shari’a Sylvanus Oriji na babbar kotun tarayya dake Abuja ya kayyade iya wurin da masu zanga-zanga zasu tsaya wato filin wasa na MKO Abiola dake babban birnin tarayya Abuja.
Mai shari’a Oriji ya bada umarnin ne a yau Laraba a karar da ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya shigar.
A karar, wacce lauyan ministan ya shigar a madadinsa, ya nemi kotun da ta dakatar da masu zanga zangar daga hawa manyan titinan Abuja daga ranar 1 ga watan Agusta zuwa 10 ga watan.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj