Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1719960146800
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Rikicin Sarautar Kano: Tinubu ya Mayar Da Martani Kan Zargin Shugaban NNPP

Posted onJuly 8, 2024July 8, 2024

Fadar shugaban Najeriya ta mayar da martani game da wannan iƙirari na shugaban NNPP yayi, yana mai cewa Shugaban Ƙasa Tinubu na da alaƙa mai …

FB IMG 1720449129873
Kano, Labarai

Shugaban Jam’iyyar Apc  Na Kano Yayi Martani Ga Shugaban NNPP Na Kano

Posted onJuly 8, 2024July 8, 2024

Jam’iyyar All Progressives Congress APC ta ce jam’iyyar New Nigeria Peoples Party NNPP za ta sha kaye a zabe a 2027,  saboda son zuciyar da …

FB IMG 1717887280031
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Bada Umarnin Gwaggawa Kan Kungiyoyin Dake Yada Ayyukan ‘Yan Luwadi Da Madigo

Posted onJuly 8, 2024July 8, 2024

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bai wa hukumar Hisbah umarnin daukar mataki kan wasu kungiyoyi da ake zargi da koyar da Luwadi da …

IMG 20240708 WA0075
Labarai

Babbar Magana: An Karanto Kudirin Kirkiro Sabuwar  Jihar Etiti Karo Na Farko A Majalisar Najeriya

Posted onJuly 8, 2024July 8, 2024

Daga Aminu Bala Madobi An gabatar da kudirin dokar kafa jihar Etiti a shiyyar Kudu maso Gabashin kasar nan a zaman da aka yi ranar …

IMG 20240707 WA0216
Labarai

SAMOA: Ba Zamu Taba Lamuntar Batun Auren Jinsi Ba – In Ji Sheikh Kharibu

Posted onJuly 8, 2024July 8, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Babban Malamin Addinin Musulunci Sheikh Karibulla Sheikh Nasir Kabara ya yi Kira ga Wakilan alumma da su kasance masu bin tafarki …

FB IMG 1720370701158
Labarai, NDLEA

Hukumar NDLEA ta kama wani mai hidimar kasa da fataucin kwayoyi a Kano

Posted onJuly 7, 2024July 7, 2024

Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, sun kama wani matashi mai suna Yusuf Abdulrahman, mai shekaru 25, mai hidimar …

FB IMG 1720365636178
Labarai, NNPP

Ana Wata! Har yanzu Gwamnan Kano Dakatacce ne a Jam’iyya – In Ji Jam’iyyar NNPP

Posted onJuly 7, 2024July 7, 2024

Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party NNPP ta ce Gwamna Abbah Yusuf na Jihar Kano zai ci gaba da kasancewa a dakace har zuwa watan Disamban …

FB IMG 1720354248340
Labarai, Sokoto

Gwamnan Sokoto Ya Gargadi Mai Zafi Kan Alawus Din  Ma’aikata Da Aka Karkatar Dasu A Kananan Hukumomi A Jihar

Posted onJuly 7, 2024July 7, 2024

Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya gargadi kananan hukumomi da  Jami’an ilimi na kananan hukumomin da ake zargi da karkatar da kyautar Naira 30,000 da …

FB IMG 1720352304988
Labarai

Gargaɗi! An Ja Hankalin ‘Yan Nijeriya Kan Shirin Ƙungiyoyin Asiri Na Shirin Ɗaukar Sabbin Mambobi

Posted onJuly 7, 2024July 7, 2024

Bikin, wanda aka sanya wa suna Ranar AIYE ko 7/7 za a gudanar da shi ne a dukkan jihohin da ke faɗin Nijeriya, musamman a …

B9
Labarai

Ibtila’i! ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da ‘yan jarida biyu tare iyalansu a Kaduna

Posted onJuly 7, 2024July 7, 2024

Masu garkuwa da mutane sun sace ‘yan jarida biyu tare da matansa da ‘ya’yansu a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito wata sanarwa da ƙungiyar …

Screenshot 20240706 200536 WhatsAppBusiness
Electricity, Labarai

Wata Sabuwa! Wutar Lantarkin Najeriya Ta Sake Dauƙewa Gaba Ɗaya A Faɗin Kasar Karo Na 4

Posted onJuly 6, 2024July 6, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Wutar lantarki ta dauƙe gaba ɗaya a faɗin Najeriya sakamakon durƙushewar babban layin lantarkin ƙasar. Alfijir labarai ta ruwaito wutar lantarkin …

FB IMG 1720281391997
Labarai

Cikakken Bayani Akan Maganar Auren Jinsi (LGBTQ) Tare Da Barr Abba Hikima

Posted onJuly 6, 2024July 6, 2024

Gaskiya ne, a yarjejeniyar Samoa babu inda aka ambaci auren jinsi ko yancin LGBTQ. Amma ba anan gizo yake saka ba. Ko a kasashen Turai …

FB IMG 1720277572394
Labarai

Yadda Aka Gudanar Da Zikirin Juma’a Na Karshen Shekara A Fadar Sarki Aminu A Kano

Posted onJuly 6, 2024July 6, 2024

Za a cigaba da zikirin sabuwar Shekara kamar yadda aka Saba, wanda marigayi mai Martaba Sarkin Kano Alh Ado Bayero ya assasa a gidan Sarki …

FB IMG 1718952790419
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Shirya Daukar Tsatstsauran Mataki Akan Wasu Yan Adaidaita Sahu

Posted onJuly 6, 2024July 6, 2024

Hukumar Tace Fina-Finai Dab’i ta jahar Kano zata  saka kafar wando daya da masu ywa Baburan Adaidaita Sahu zanen Kwarangwal Da kalaman Rashin Da a. …

FB IMG 1720268289848
Labarai

Jihohi 19 da gwamnatin tarayya ta gargaɗa kan barazanar ambaliyar ruwa

Posted onJuly 6, 2024July 6, 2024

Gwamnatin Najeriya ta gargaɗi jihohin ƙasar 18 kan barazanar ɓarkewar cutar Kwalara saboda barazanar fuskantar ambaliya, sakamakon ci gaba da ruwan sama da ake yi …

FB IMG 1719920231770
Labarai

KANO STATE SET TO HOST MAJOR EDUCATION RECOVERY CONFERENCE

Posted onJuly 6, 2024July 6, 2024

The Kano State Government, with the support of the United Kingdom’s Foreign and Commonwealth Development Office (FCDO) in Nigeria and Arewa Consultative Forum, is set …

Screenshot 20240705 182022 Chrome
Kano, Labarai

Rainin Hankali! Barawo ya sace Sadaki ana shirin daurin aure a Kano

Posted onJuly 5, 2024July 5, 2024

Wani barawo da ba a kai ga gano shi ba ya sace sadaki a aljihun wakilin Ango a yayin daurin aure a masallacin Juma’a na …

FB IMG 1713425506915
Dangote, Labarai

Labari Mai Dadi! Tattalin Arzikin Najeriya Zai Iya Sauyawa Cikin ‘Yan Watanni, Inji Dangote

Posted onJuly 5, 2024July 5, 2024

“Batunmu bai kai haka ba; za a iya juya wannan tattalin arzikin cikin ‘yan watanni, kuma na yi imanin muna kan wannan tafarki” Alfijir labarai …

Screenshot 20240705 111852 Gallery
Kannywood, Labarai

Yau Ake Daura Auren Sadiya Haruna Da Angonta Da Sadiya Gyale Itama Da Angonta

Posted onJuly 5, 2024July 5, 2024

A Juma’ar nan, 5 ga watan Yuli, 2024, jarumar TikTok, Sayyadda Sadiya Haruna, za ta amarce a karo na bakwai da angonta Babagana Audu Grema …

FB IMG 1720124914632
Labarai

Da Dumi Duminsa: Majalisar Dokokin Najeriya ta Kafa Kwamitin da zai bawa Sarakuna Matsuguni Acikin Kundun tsarin Mulkin Kasa.

Posted onJuly 4, 2024July 4, 2024

Majalisar Dokokin Najeriya ta Kafa Kwamitin da zai bawa Sarakuna Matsuguni Acikin Kundun tsarin Mulkin Kasa. Za a yiwa Sarakunan Najeriya Matsuguni a cikin kundin …

Posts pagination

‹ 1 … 27 28 29 30 31 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab