Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB), ta bankaɗo dalibai 3000 da suka kammala karatun bogi, wadanda ba su taba taka kafa a …
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB), ta bankaɗo dalibai 3000 da suka kammala karatun bogi, wadanda ba su taba taka kafa a …
Kotu ta dage shari’ar Shafiu Abubakar, wanda ake zargin ya yi sanadin mutuwar wasu masallata 19, a garin Gadan da ke karamar hukumar Gezawa a …
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta soke hukuncin babbar kotun da ke zama a jihar Rivers, wanda ya kori Martin Amaewhule da wasu mutum 24 …
Za a tsayar da albashin alkalan da Gwamna Abba ya nada su jagoranci kwamitin binciken Ganduje. Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta umarci alkalan …
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce ta kama mutum 149 bisa zarginsu da ayyukan fashi da makami da daba da garkuwa da mutane da …
Gwamnatin jihar Kano ta rufe asibitoci 12 da kuma soke lasisin wasu asibitoci masu zaman kansu 3 saboda cin zarafi daban-daban a watannin baya. Alfijir …
A retired chief magistrate in Kano, Muntari Dandago, has denied claims by a popular aphrodisiac vendor and actress, Sadiya Haruna, that he regularly visited her …
A madadin Lisanul Faidha Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi (R.A) Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero na gayyatar Yan uwa Musulmi Musamman Yan …
Gwamnatin Jihar Kano ta Amince Da fitar Da kudin fiye Da Naira Miliyan Casa’in da bakwai domin biyan Wadanda Suka Mallaki Gidaje a wurin da …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
An gurfanar da wasu ’yan sanda uku kan zargin fashi da makami na Naira miliyan 322 a Jihar Kano. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnatin jihar …
Rundunar ’Yan sandan Najeriya ta tube wa wasu jami’an ta biyar kaki sakamakon zargin su da karbar cin hancin kudi kimanin Naira milyan uku Alfijir …
An buƙaci Gwamnatin Tarayya ta sake duba tsarin Mulkin Alhaji Abubakar Tafawa Balewa, da Dr. Nnamdi Azikiwe, da Cif Obafemi Awolowo, da Sir Ahmadu Bello …
Allah Ya Yi Wa Wakilin Gidan Rediyon Faransa rasuwa a jiya Talata. Alhaji Kabir Yusuf ya Rasu ne a daren Talata, Kwana biyar bayan dawowarsa …
Aliko Dangote ya bayyana damuwarsa kan matakin da babban bankin Najeriya ya dauka na kara kudin ruwa zuwa kusan kashi 30 cikin dari. Alfijir labarai …
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin wasu ‘yan Najeriya a hukumar kula da gidaje ta ta Nigeria wato Family Homes Funds Limited (FHFL). Alfijir …
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce a kundin tsarin mulkin Najeriya, Mai Alfarma Sarkin Musulmai bashi da ikon nada kowa a kowanne irin mukami. Alfijir labarai …
Allah Ya yi wa Hajiya Zainab, matar Mataimakin Gwamnan Jihar Neja, Yakubu Garba rasuwa. Hajiya Zainab ta rasu ne a asibiti bayan gajeruwar rashin lafiya …
Babbar kotun jihar Kano, ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar 4 ga watan Yuli, domin ci gaba da sauraren kararar da aka …