An dauki matakin ne bayan wani harin bam da aka kai a Konduga da kuma zanga-zangar da ta rikide ta koma tashin hankali a sassan …
An dauki matakin ne bayan wani harin bam da aka kai a Konduga da kuma zanga-zangar da ta rikide ta koma tashin hankali a sassan …
A yayin gudanar da zanga-zangar lumana a garin Kano,an girke Jami’an tsaro a wasu Manyan Kasuwanni dake kantin kwarai da ta Sabon gari. An baza …
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kano sun tarwatsa wasu matasa da suka yi kokarin kutsawa cikin wani shago da ke kan titin gidan Zoo a …
Gwamnan Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin taron masu ruwa da tsaki domin lalubo hanyoyin da za’a maganance matsalolin da al’umar jihar Kano …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta rage farashin man fetur da kudin wutar lantarki. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnan ya …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi zargin cewa wasu masu adawa da gwamnatin sa sun ɗauko hayar ƴan daba domin su tada fitina …
Mai shari’a Sylvanus Oriji na babbar kotun tarayya dake Abuja ya kayyade iya wurin da masu zanga-zanga zasu tsaya wato filin wasa na MKO Abiola …
Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma na kasa, Mohammed Idris, ya ce gwamnatin tarayya ba za ta bayyana wuraren da za a sayar …
Majalisar dattawa ta bukaci masu shirya zanga-zangar a fadin kasar da su dakatar da shirye-shiryensu su kara bawa Gwamanti lokaci domin warware matsalolin ƙasar Alfijir …
A yayin da ake shirin fara zanga-zanga a gobe Alhamis kan matsin tattalin arziki, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio yayi shagube ga masu shirya zanga …
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta jihar kano ta bayyana cewa za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi 44 a ranar 30 ga watan …
EFCC ta gayyaci Arabi don bincikar yadda NAHCON ta kashe Naira biliyan 90 a Hajjin bana. Alfijir labarai ta ruwaito hukumar Yaƙi da Masu Yi …
Daga Aminu Bala Madobi Kamar yadda aka saba a duk lokacin bikin shagali, akan ci a sha, sannan asha shagali ta hanyar gayyato mawaka don …
Wasu ƙungiyoyi da ke shirin jagorantar zanga-zanga a Najeriya, sun fito sun bayyana kansu a wani taro da suka gudanar a jihar Kano a ranar …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Kano Alh. Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da kwamitin ba da shawara kan sabon albashin ma’aikata na kasa, sa’o’i …
Daga Aminu Bala Madobi kwamishinan ‘yan sanda na babban birnin tarayya, CP Benneth C. Igweh, na fatan tabbatar da cewa za a yi adalci a …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Rushe Masarautun Kano: Ba A Kyauta Mana Ba —Kabiru Rurum Alfijir labarai ta ruwaito jam’iyyar NNPP ta mayar da martani ga mambanta a Majalisar Wakilai, …
Kamfanin MTN ya sanar da rufe dukkan ofisoshin sa dake Najeriya daga yau Talata 30 ga watan Yuli. Wani jami’i a kamfanin ne ya tabbatar …