Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1721908456301
Kannywood, Labarai

Kwamitin Tsaftace Ayyukan Yan Kannywood Sun Kama Daraktoci 2, Da Jarumai DA Wasu Ma’aikata 30

Posted onJuly 25, 2024July 25, 2024

Kwamitin Tsaftace Ayyukan Yan Masana’antar Kannywood Sun Yi Nasarar Rufe Guraren Shirya Fina-finai Uku Da Kama Diraktoci Biyu, Da Wasu Jarumai Da Kuma Sauran Wadanda …

Screenshot 20240718 172457 Facebook
Dangote, Labarai

Majalisar Wakilai Ta Bukaci A Gaggauta Dakatar Da Shugaban NMDPRA Kan Matatar Dangote

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Majalisar Wakilai ta bukaci a gaggauta dakatar da Shugaban Hukumar Albarkatun Mai Na Kasa (NMDPRA), Farouk Ahmed, kan dambarwar hukumar da Matatar Man Dangote. Alfijir …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Screenshot 20240724 173155 Facebook
Labarai

Wata Zanga-Zanga Ta Barke A Abuja Kan Tsige  Ndume Daga Bulaliyar Majalisa

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Al’ummar Borno ta Kudu sun yi zanga-zanga a Abuja kan tsige Sanatansu, Mohammed Ali Ndume, saboda sukan Gwamnatin Tinubu kan matsin …

Screenshot 20240724 152115 Facebook
Jigawa, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Rabon Tallafi Ga Kananan ‘Yan Kasuwa A Jigawa

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ne ya yi wannan kiran a lokacin kaddamar da ayyuka daban-daban da ofishinsa ya jagoranta wanda aka gudanar a dandalin …

FB IMG 1721828892198
Labarai

Yanzu Haka Sakataren Gwamnati Da Ministoci Na Ganawar Sirri Kan Zanga-zanga

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume na ganawa da ministoci kan zanga-zangar adawa da matsin rayuwa da matasan Nijeriya ke shirin yi a fadin kasar nan. …

B6
Labarai

Majalisa Ta Gargadi Ga Masu Binciken Kudi Na Kananan hukumomi

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Majalisar Dokokin jahar kano ta gargadi masu binciken kudi na kananan hukumomi akan su rika adana bayanan kashe kudade bisa tanadin doka. Alfijir labarai ta …

IMG 20240724 WA0007
Kannywood, Labarai

Ina Son Jarirai Da Yara amma Bana Son Haihuwa Kwata-kwata  – In ji Jaryma Nafisat Abdullahi

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Jarumar fina-finan Kannywood Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa duk da tana jin daɗin hulɗa da jarirái da yara kanana kuma suna …

IMG 20240723 WA0071
Dangote, Labarai

Shugaban Mulkin Sojin Gabon ya gayyaci Dangote don kafa masa’antu a kasar.

Posted onJuly 23, 2024July 23, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban mulkin soja a kasar Gabon Brice Claitoire Nguema ya gayyaci Hamshakin Dan kasauwa Alhaji Aliko Dangote domin kafa masana‘antu a …

IMG 20240709 WA0188
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Aike Da Muhimmin Sako Ga Matasan Nigeria Kan Zanga-zanga

Posted onJuly 23, 2024July 23, 2024

Shugaban Nigeria Bola Ahmad Tinubu, ya roƙi ’yan Najeriya da su dakatar da zanga-zangar da suka shirya yi a watan Agusta. Alfijir labarai ta ruwaito …

Screenshot 20240723 134721 Facebook
Labarai, NLC

Daƙyar ƴan Nijeriya ke cin abinci sau ɗaya a rana, ya kamata shugaban ƙasa ya tashi tsaye — In Ji NLC

Posted onJuly 23, 2024July 23, 2024

Shugabannin kungiyoyin kwadago na kasa, sun shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da ya dakile zanga-zangar da ta kunno kai a fadin kasar ta hanyar tattaunawa …

B2
Labarai

Takaitattun Labaran Safiyar Talata 23/07/2024CE – 17/01/1446AH

Posted onJuly 23, 2024July 23, 2024

Daga Baba Usman Gama Majalisar dokoki na son a daina yi wa mata masu juna biyu hukuncin kisa. Sanata Ali Ndume ya shawarci Shugaba Tinubu …

FB IMG 1718952790419
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Magantu Kan Jan Fenti Da Ta Shafawa Gine-Ginen Dake Titin BUK

Posted onJuly 22, 2024July 22, 2024

Gwamnatin jihar  Kano ta mayar da martani kan korafe-korafen da wasu masu kadarorin da ke kan hanyar BUK suka yi kan sanya musu gine-gine da …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJuly 22, 2024July 22, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Screenshot 20240722 150031 Facebook
Dangote, Labarai

Akwai Ƴan Nijeriyan Da Sun Fi Ni Karfin Kudi – Dangote

Posted onJuly 22, 2024July 22, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote, ya ce akwai ƴan Najeriyan da su ka fi shi karfin …

B9
Labarai

Ibtila’i! Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gidaje Sama Da 200 A Jihar Sokoto.

Posted onJuly 22, 2024July 22, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Bayan zuwan damuna, da yawa daga cikin mazauna karamar hukumar Gada da ke jihar Sokoto sun rasa matsuguni, gonakinsu, da gidaje …

FB IMG 1721634544717
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Nasarar Ceto Mutane 48 Da Akayi Safararsu Daga Kano

Posted onJuly 22, 2024July 22, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin jihar Kano tare da hadin guiwar Hukumar Yaki da Safarar Bil Adama tayi nasarar ceto mutane arbain da takwas daga …

IMG 20240721 WA0149
Amurka, Labarai

Zamu marawa Harris Baya, Bayan Matakin Da Biden Ya Dauka – Ilham Omar.

Posted onJuly 21, 2024July 21, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Bayan daukar matakin janyewa daga shiga tseren shugabancin kasar Amurka da shugaba Joe Biden yayi, ‘Yan majalisu sun fara mubaya’a ga …

Screenshot 20240721 134924 Facebook
Labarai

Allah Daya! Dan Majalisar Wakilai ya gwangwanje ƴarsa da kyautar mota don murnar kammala sakandire

Posted onJuly 21, 2024July 21, 2024

Mamba mai wakiltar mazabar Pankshin/Kanke/Kanam, Yusuf Gagdi, ya baiwa ƴarsa kyautar dalleliyar mota kirar Lexus RX, crossover SUV, domin murnar kammala karatun sakandire tare da …

FB IMG 1717887280031
Labarai

Gwamnan kano Ya Bayyana Dalilinsa Na Kin Dawo Da Sarkin Bichi

Posted onJuly 20, 2024July 20, 2024

Gwamna Abba Kabir ya ce girma da darajar Bichi a masarautar kano ta sa tasa bai dawo da Sarkin Bichi ba. Alfijir labarai ta ruwaito …

Posts pagination

‹ 1 … 23 24 25 26 27 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab