Daga Aminu Bala Madobi Ambaliyar ruwan sama ya janyo katsewar wani muhimmin bangare na babbar hanyar Kano zuwa Maiduguri a garin Malori-Guskuri dake karamar hukumar …
Daga Aminu Bala Madobi Ambaliyar ruwan sama ya janyo katsewar wani muhimmin bangare na babbar hanyar Kano zuwa Maiduguri a garin Malori-Guskuri dake karamar hukumar …
Masanin harkar aljanu da ruhainai kuma tsohon mataimakin kwamadan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Dakta Maigida Kachako ya bayyana cewa har da aljanu sun shiga …
Daga Aminu Bala Madobi Akalla mutane 25 ne suka mutu a wasu hadurran kwale-kwale a jihohin Jigawa da Bayelsa. Rahotanni daga karamar hukumar Taura ta …
Gwamnatin jihar Kano ta shigar da sabuwar kara na tuhumar tsohon Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da Murtala Sule Garo da wasu mutane biyu. Alfijir …
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya musanta ikirarin shugaban kasa Bola Tinubu na cewa gwamnatin tarayya ta bai wa jihohi 36 Naira Biliyan 570 inda …
Mataimakin shugaban Kasan Najeriya, Kashim Shettima ya bayyana cewa shugaban kasar na da aniyar ganin ya tallafa wa al’ummar arewacin kasar, sai dai akwai mutanen …
Shugaban Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL, Mele Kyari ya ce babu ruwan jami’an kamfanin a shigar da man fetur da dangoginsa marar kyau cikin …
Wata mummunar gobara ta tashi a wani gidan mai na Mobil da ke kan titin Obafemi Awolowo a Ikeja, babban birnin jihar Legas a safiyar …
Wata sabuwar ƙungiyar ‘yan tawaye, mai suna, Mouvement Patriotique du Niger, MPN, ta ɓulla a yankin arewacin Jamhuriyar Nijar. Alfijir labarai ta ruwaito kungiyar tawayen …
Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotan cewa jami’anta sun kai sumame shelkwatar kungiyar kwadago ta kasa NLC. Alfijir labarai ta ruwaito bayanan …
Ma’aikatar ayyuka na musamman da harkokin gwamnatocin tarayya ta janye takardarta mai dauke da kwanan watan Agusta 1, 2024, wadda ta bayyana yadda ake sayar …
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya roki ƴan Najeriya da su ƙara yin haƙuri da gwamnatinsa, inda ya tabbatar da cewa ƙasar nan na dab da …
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce yana da kyau gwamnatin tarayyata ta fahimci cewa shirye-shirye ko ƙudurorin da take ɓullo da su ba …
Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon babban jami’in tsaro na marigayi Janar Sani Abacha, ya yi Allah-wadai da kiraye-kirayen da ake yi na sojoji su karbe iko …
Gwamnatin Najeriya ta ce daga mako mai zuwa ne za a fara aiwatar da umarnin da ta bayar na dakatar da karbar haraji a kan …
Ƙungiyar Matasan Arewa ta yi watsi da kiran da ake yi na sauya wa Cibiyar NCC da aka lalata lokacin zanga-zangar yunwa matsuguni daga Jihar …
Tsohon shugaban ƙasa , Olusegun Obasanjo ya ce wadanda suke cin gajiyar shigo da tataccen mai cikin Nijeriya ne ke kokarin yi wa matatar man …
Dubban masu zanga-zanga a Bangladesh sun wawashewa tare da lalata gidan tsohuwar Firainista Sheikh Hasina a birnin Dhaka. Alfijir Labarai ta rawaito wannan ya biyo …
Gwamnatin jihar kano ta sanar da sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanya sakamakon yadda zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa ta rikide …