Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1722881837102
Labarai

Ƙasar Rasha Ta Magantu Kan Ɗaga Tutarta Da Ake Yi A Zanga-zangar Ƴan Nijeriya

Posted onAugust 5, 2024August 5, 2024

Ofishin jakadancin ƙasar Russia a Najeriya ya musanta hannu a cikin amfani da tutar kasar da wasu masu zanga-zanga ke yi. Alfijir labarai ta ruwaito …

IMG 20240219 094633
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onAugust 5, 2024August 5, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar canjin kudi a Kano Dollar zuwa Naira …

Screenshot 20240805 142823 Chrome
Labarai

Taraliya! Saurayin Mai Awara Ya Watsa Mata Tafasasshen Mai

Posted onAugust 5, 2024August 5, 2024

Saurayin wata budurwa mai sana’ar awara ya yi mata wanka da tafasasshen mai da take suya da shi a yankin Samarun Zariya da ke Jihar …

IMG 20240805 WA0057
Labarai

Ibtila’i! Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gidaje Sama Da 200 A Jihar Kebbi

Posted onAugust 5, 2024August 5, 2024

Ambaliyar ruwa ta mamaye wasu yankuna uku a karamar hukumar Argungu ta jihar Kebbi, inda ta lalata gidaje sama da 200. Alfijir labarai ta ruwaito …

IMG 20240805 WA0056
Labarai

Firaministar Bangladesh ta tsere yayin da masu zanga-zanga suka mamaye gidan ta

Posted onAugust 5, 2024August 5, 2024

Bayan shafe makwanni ana zanga-zangar da ta yi sanadiyar rayuka, Firai ministar Bangladesh Sheikh Hasina ta yi murabus tare da barin kasar. An kashe karin …

IMG 20240804 WA0129
Labarai

Tsohon Shugaban Najeriya IBB Ya Nisan Ta Kansa da Kiran ayi Juyin mulki

Posted onAugust 4, 2024August 4, 2024

Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya nisanta kansa daga wani rubutu da ya wallafa a shafin X (Twitter a baya) …

FB IMG 1720352304988
Labarai

Zanga-zanga! Rundunar Yan Sandan Kano Ta Yi Karin Haske Akan Abun Da Ya Faru A Unguwar Kurna

Posted onAugust 4, 2024August 4, 2024

Rundunar yan sandan jihar kano ta bayyana cewa al’ummar unguwar yankin unguwar kurna da Rijiyar Lemo ne suka fara afkawa Ofishin yan sanda na yankin …

IMG 20240804 WA0048
Labarai

Fassarar Cikakken Jawabin Shugaban Kasa A Kan Zanga-zangar Gama Gari.

Posted onAugust 4, 2024August 4, 2024

Yan uwanayan Nigeria! Ina magana ne da ku a yau cikin alhini, tare da kokarin sauke nauyin da ke wuyana cikin gaggawa, hakan na faruwa …

FB IMG 1715254046724
Kano, Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sassauta Dokar Hana Fita A Jihar

Posted onAugust 3, 2024August 3, 2024

Gwamnatin jihar kano ta sanar da sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanya sakamakon yadda zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa ta rikide …

FB IMG 1720814344337
Labarai

Shugaban Najeriya zai yi jawabi ga ƴan Najeriya dangane da zanga-zanga

Posted onAugust 3, 2024August 3, 2024

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi ga al’ummar ƙasar a wani shirin watsa shirye-shirye a ranar Lahadi, 4 ga watan Agusta, 2024, da …

FB IMG 1722685625485
Labarai

Idan zanga-zanga ta ƙazance to fa za mu ɗau mataki — In Ji Sojoji

Posted onAugust 3, 2024August 3, 2024

Babban Hafsan Tsaro (CDS), Christopher Musa, ya ce sojoji za su shigo ciki idan zanga-zangar ‘#EndbadGovernance’ da ke ci gaba da gudana a fadin kasar …

FB IMG 1722636280079
APC, Labarai

APC A Kano Ta Mayar da zazzafan martani ga kalaman gwamna Abba Kabir

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya ce rashin iya mulki ne yasa gwaman kano a koda yaushe ya ke dora alhakin gazawarsa …

FB IMG 1722615628158
Fetur & Gas, Labarai

Sharhi! Mahangar Masana Kan Sayar Wa Matatar Dangote Danyen Mai Da Naira

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Masana a bangaren mai da iskar gas sun ce, umarnin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar a baya-bayan nan da …

FB IMG 1722614886537
Labarai

Kano: Duk Da Dokar Hana Fita, An Gudanar Da Zanga-zanga A Wata Ƙaramar Hukuma

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Duk da dokar hana fita ta awanni 24 a jihar Kano, wasu masu zanga-zanga sun fantsama kan tituna a ƙaramar hukumar …

FB IMG 1722612353381
Labarai, Whatsapp

Wata Sabuwa! WhatsApp Na Kokarin Barin Najeriya

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar  kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp  ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya dokar bin bayanan …

Screenshot 20240802 151848 Facebook
Labarai

Majalisar Addini Ta Najeriya Ta Bukaci A kawo Karshen Zanga-Zangar Da Ake

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Majalisar jagororin addinai ta Najeriya ƙarƙashin jagorancin Mai Alrfama Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar ƙoli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’adu …

IMG 20240802 WA0012
Farfesa Gwarzo, Labarai

Farfesa Gwarzo Ya Bada Tallafin Miliyan 5 Don Tallafawa Ilimin Marayu 30 A Makarantan Intercontinental

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

A wani gagarumin aikin jin kai, shugaban gamayyar jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bayar da gudunmuwar naira miliyan 5 dom… Alfijir labarai ta …

Screenshot 20240801 213347 Facebook
Labarai

Yadda masu zanga-zanga a Daura su ka yi yunkurin farwa gidan Buhari

Posted onAugust 1, 2024August 1, 2024

Wasu fusatattun masu zanga-zanga sun yi dafifi zuwa gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da ke Daura, mahaifar sa a jihar Katsina. ‘Yan zanga-zangar da …

FB IMG 1718952790419
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sanya Dokar Hana Fita Awa 24 A jihar

Posted onAugust 1, 2024August 1, 2024

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ne ya sanar da sanya dokar hana fita ta awa ashirin hudu 24h a jihar. Hakan ya biyo bayan …

FB IMG 1722520863853
Labarai

Wasu Tsagerun Matasa Mun Yashe Ofishin NCC Kuma Sun Kunna Masa Wuta A Kano

Posted onAugust 1, 2024August 1, 2024

Wasu fasatattun matasa sun cinnawa ofishin hikumar NCC dake Kano wuta, kuma sun sace musu kayan aiki. Batagarin sun debi batiran solar masu 230, wasu …

Posts pagination

‹ 1 … 20 21 22 23 24 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab