Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1719960146800
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Sabon Mafi Karancin Albashi

Posted onJuly 29, 2024July 29, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan sabon mafi karancin albashi na Naira dubu saba’in. Alfijir labarai ta ruwaito da yake …

IMG 20231218 003430
Dangote, Labarai

Labari Mai Dadi! Tinubu Ya Bada Umarnin Gaggawa Akan Bunkasa  Matatar Ɗangote

Posted onJuly 29, 2024July 29, 2024

Majalisar zartaswa ta tarayyar Nigeria ta umurci kamfanin man fetur na kasa (NNPC) da ya sayar da danyen mai ga matatar Dangote da sauran matatun …

FB IMG 1720814344337
Labarai

Gwamnatin Tinubu A Shirye Take Ta Yiwa ‘Yan Nijeriya Hidima, Ba Wai Ta Mallakesu Ba – Ajuri

Posted onJuly 29, 2024July 29, 2024

Fadar shugaban kasa a ranar Lahadin da ta gabata ta ce ‘yan Najeriya suna da ‘yancin gudanar da zanga-zangar lumana. Alfijir labarai ta ruwaito mai …

FB IMG 1709987011742
Labarai

Amnesty Tayi Gargadi Kan Daina Yi Wa Masu Shirin Zanga-zanga Barazana A Najeriya

Posted onJuly 29, 2024July 29, 2024

Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International ta yi gargaɗin cewa yin barazana ga masu shirin gudanar da zanga-zanga ba tsari ba ne na dimokuraɗiyya. …

FB IMG 1719671782992
Gwamnatin Kano, Labarai

Kano Governor Approves Appointment of New Management Board for Kano Pillars FC

Posted onJuly 28, 2024July 28, 2024

In light of the recent expiration and subsequent dissolution of the previous management board of Kano Pillars Football Club, the Kano State Governor, Alhaji Abba …

FB IMG 1722176490723
Labarai

Aiki Da Hankali! Diyar Shugaba Tinubu Ta Magantu Akan Batun Zanga-zanga

Posted onJuly 28, 2024July 28, 2024

Folasade Tinubu-Ojo, diyar shugaban kasa Bola Tinubu, ta bukaci ‘yan kasuwa a jihar Legas da su hana ‘ya’yansu shiga zanga-zangar da za a yi a …

IMG 20240728 WA0090
Labarai

Innalillahi wa’inna’ilaihi ilaihiraji’un Allah Ya Yiwa Tsohon Shugaban Gidan Rediyon Najeriya Rasuwa

Posted onJuly 28, 2024July 28, 2024

Allah Ya yiwa tsohon shugaban gidan rediyo Najeriya Kaduna (FRCN) kuma tsohon shugaban gidan rediyo Nagarta Malam Lawal Yusuf Saulawa, rasuwa cikin daren Asabar.   …

FB IMG 1722157900866
Labarai

Matakin Rufe shafin Rarara Da Matasa Suyi Sunyi Abinda Ya Kamata – In Ji Barrah

Posted onJuly 28, 2024July 28, 2024

Idan har zamu tausayawa Rarara mu roka masa Allah ya bayyana mahifiyarsa saboda halin da ta tsinci kanta a ciki, banga dalilin da zaisa Rarara …

B2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Lahadi 22/01/1446AH – 28/07/2024CE

Posted onJuly 28, 2024July 28, 2024

Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin tsananta matakan tsaro a kan iyakokin ƙasar, kafin zanga zangar da ƴan ƙasar ke shirin yi. Wasu ‘yan majalisa …

FB IMG 1712839450462
Dangote, Labarai

Tirka-Tirkar Matatar Man Fetur: Kamfanin NNPC Ba Ya Bamu Wadataccen Danyen Mai – In Ji Dangote

Posted onJuly 27, 2024July 27, 2024

Daga Aminu Bala Madobi A gabar da ake ci gaba da tirka-tirka tsakanin Dangote da hukumomin man fetur a Nijeriya, Matatar Dangote ta bayyana cewa …

FB IMG 1719309760124
Labarai

An Kuma! Wata Kotu Tayi Umarnin Sauke Barr Muhuyi Magaji Daga Kujerarsa

Posted onJuly 27, 2024July 27, 2024

Babbar Kotun Tarayyar a Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Simon Amobeda, ta bayar da umarnin korar shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da …

IMG 20240726 WA0556
Gov Abba, Labarai

Tsalle Daya! An Cafke Wasu Malamin  Bogi A Jami’ar Bayero dake Kano.

Posted onJuly 26, 2024July 26, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Jami’an tsaro dake aiki a Jami’ar Bayero dake jihar Kano, sun samu nasarar cafke wasu mutane biyu wadanda suke gabatar da …

FB IMG 1722025590356
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Ma’aikatar Ci gaban Matasa Ta Bude Damar Bada Jari Ga Matasan Najeriya

Posted onJuly 26, 2024July 26, 2024

A wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X ranar Juma’a, ma’aikatar ta ce wannan tsari ne da ke ƙarƙashin Asusun Ba da Jari …

FB IMG 1721028249331
Labarai

Sufeton ‘Yan Sanda Ya Amince Da Zanga-zangar Matsin Rayuwa, Yace Amma Akwai Sharadi

Posted onJuly 26, 2024July 26, 2024

Sufeto Janar na ‘yansanda, Kayode Egbetokun, ya buƙaci dukkanin ƙungiyoyin da ke shirin gudanar da zanga-zangar a faɗin ƙasar nan da su miƙa bayanansu ga …

Screenshot 20240726 133427 WhatsAppBusiness
Labarai

Hukumar Shari’a Ta Dakatar Da Wasu Ma’aikata Tare Da Ladabtar Da Magatakardar Kotuna 6 A Kano

Posted onJuly 26, 2024July 26, 2024

A kokarinta na ganin ta tsare kimar bangaren Shari’a, hukumar da ke kula da harkokin shari’a ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa a kan …

IMG 20240525 WA0104
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Babbar Magana! Gwamnatin Tarayya Tayi Barazanar Daure Shugabannin Kananan Hukumomi

Posted onJuly 26, 2024July 26, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta yi barazanar gurfanar da shugabannin kananan hukumomi da kansilolin da aka samu …

Screenshot 20240725 221902 Chrome
Labarai

Kungiyar Yarabawa Ta ja Kunnan Shugaba Tinubu Kan Batun Dakatar Da Shirin Yin Zanga-zanga

Posted onJuly 25, 2024July 25, 2024

Kungiyar yarabawa ta Afenifere taja kunnan Shugaban  kasa bola tinubu Kan batun dakatar da Shirin yin zanga zanga sabida san zuciya da munanan manufa Alfijir …

FB IMG 1721939691541
Labarai

Kowa Ya Tuna Bara! Na Yarda, Nayi Zanga-zanga Amma Fa Ta Lumana Ce – In Ji Tinubu

Posted onJuly 25, 2024July 25, 2024

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yarda cewa yana cikin zanga-zangar daban-daban a shekarun baya amma ba tare da tashin hankali ba. Alfijir labarai ta ruwaito …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Ce Ta Gano Manufar Masu Son Yin Zanga-Zanga A Nigeria

Posted onJuly 25, 2024July 25, 2024

Hukumar ta DSS ta ce tuni ta riga ta gano waɗanda suka kitsa ta da masu goyon bayan zanga-zangar, inda suka gargaɗe su da su …

FB IMG 1721915788325
Labarai

Zanga-zanga: Ba za mu bari a ƙona mana ƙasa ba —  In ji Rundunar soji

Posted onJuly 25, 2024July 25, 2024

Shelkwatar tsaro ta ƙasa ta gargadi masu shirin yin zanga-zanga a fadin kasar cewa duk da cewa hakkinsu ne na zanga-zangar, amma ba za ta …

Posts pagination

‹ 1 … 22 23 24 25 26 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab