Alfijr ta rawaito zababben shugaban ƙasar Tinubu, mai shekaru 70, zai iya sake samun kansa yana bayyana hakikanin yanayin lafiyarsa da ya dade yana jan …
Alfijr ta rawaito zababben shugaban ƙasar Tinubu, mai shekaru 70, zai iya sake samun kansa yana bayyana hakikanin yanayin lafiyarsa da ya dade yana jan …
Alfijr ta rawaito Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ke gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe ta INEC da ke a jihar Kano. Masu …
Alfijr ta rawaito zababben gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya bukaci magoya bayan sa da ‘ya’yan jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) da su …
Alfijr ta rawaito jama’iyar APC mai mulki a jihar Kano, ta ja hankalin hukumar INEC kan ta ayyana sakamakon zaɓen gwamnan jihar a matsayin wanda …
Allah ya yiwa Alh Khamis Bala dake unguwar Durumin Iya rasuwa daren Litinin, anyi Jana’izarsa a ranar Talata da karfe 10:00 a Masallacin juma’a kofar …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 745/ Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito sabon wakilin karamar hukumomin Kano municipal a majalisar wakilai ta kasa, Kuma Jigo a Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano Hon injiniya Sagir …
Alfijr ta rawaito INEC ta bayyana ɗan takarar APC Uba Sani a matsayin wanda ya lashe zaɓen jihar Kaduna. Bayan sa toka sa katsi ana …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da jami’in zabe, mai suna Bashir shagari mai kula da karamar hukumar …
Alfijr ta rawaito Wasu fusatattun Matasa Sun Cinnawa Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Wuta da sanyin safiyar nan. Hakazalika matasan sun yiwa ofishin sa tsinke …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta sanya dokar hana fita zuwa magariba a jihar Kano, ta sanya dokar ta-baci da nufin kaucewa karya doka …
Bayan dogon zama da nazari a karshe dai hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta bayyana Abba Kabir Yusuf na Jami’yyar NNPP a matsayin wanda …
Alfijr ta rawaito jarumar masanaantar Kannywood Amal Umar, ta roki wata babbar kotun tarayya da ke Kano inda ta bukaci da ta dakatar da kwamishinan …
Jam’iyyar NNPP ce ke kan gaba da kuri’u sama da 100k yayin da ‘yan jihar Kano ke jiran sakamakon karamar hukumar Dala ta Kano, wanda …
Jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) a halin yanzu tana da sama da kuri’u 30,000 a gaban abokin hamayyarta na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta INEC Ta Bayyana Ƙananan Hukumomi 19 Ga cikakken bayani: RANO ADP – 80APC – 17,090NNPP …
Alfijr ta rawaito yadda hukumar zabe mai zaman kanta INEC ke bayyana sakamakon zaben a cibiyar tattara sakamakon zaben jihar Ga cikakken bayani: RANO ADP …
Alfijr ta rawaito Wani dan uwan gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, Amadu Ali, da ‘yan sanda biyu sun mutu a wani mummunan hatsarin …
Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun yi wa hedkwatar Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ke Jihar Kano Hajj camp kawanya da da motocin silke …