Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

An Tsinci Gawar Dan Sanda A Abuja

Posted onMarch 28, 2023March 28, 2023

Alfijr ta rawaito An tsinci gawar wani mataimakin Sufetan ‘yan sanda (ASP), Salisu Garba Zuba a gidansa da ke Zuba Karamar Hukumar Gwagwalada ta babban …

Labarai

Abinda Zai Faru Idan Tinubu Ya Karɓi Ragamar Najeriya – In Ji Buhari

Posted onMarch 28, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kwarin guiwar cewa fifikon siyasar zababben shugaban kasa, Bola Tinubu, zai yi amfani da shi wajen …

APC, Labarai

Binciken Sakamakon Gwamna: APC A Kano Ta Bukaci ‘Ya’yanta Da Su Kwantar Da Hankalinsu

Posted onMarch 28, 2023March 28, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar APC a jihar Kano ta yi kira ga mambobinta da magoya bayanta da su kwantar da hankalinsu tare da bin doka …

Labarai

33 Top Blockchain Applications to Know for 2023

Posted onMarch 27, 2023May 1, 2023

Content Healthcare Blockchain in Healthcare Blockchain Applications in Government Blockchain Technology and Applications What is Blockchain as a Service? ENERGY AND UTILITIES The WholeCare platform …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onMarch 27, 2023March 27, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya …

INEC, Labarai

INEC Ta Saka Ranar Kammala Zaɓukan Da Basu Kammala Ba

Posted onMarch 27, 2023

Alfijr ta rawaito INEC ta sanya ranar Asabar 15 ga watan Afrilu a matsayin ranakun da za ta kammala zabukan da ba a karasa ba a …

Labarai

Saudiyya Tayi Gargaɗi Da Jan Kunne Ga Masu Ɗaukar Hoto A Harami

Posted onMarch 27, 2023March 27, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kula da aikin Haji da Umrah ta Saudiyya ta yi kira ga masu ziyarar ibada zuwa wurare masu alfarma da su …

Labarai

Wata Kotu Ta Garkame Asusun Wani Gwamna Kan Badakalar Bashin N3.4bn

Posted onMarch 27, 2023March 27, 2023

Alfijr ta rawaito wata babbar kotun birnin tarayya Abuja ta bayar da umarnin toshe kudaden Naira biliyan 3.5 da gwamnatin jihar Oyo da hukumominta suka …

Labarai

Hukumar Kidaya Ta Sanar Da Ranar Fara Kidayar Jama’a

Posted onMarch 26, 2023March 26, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kidayar jama’a ta Kasa ta sanar da ranar 3 ga watan mayu a matsayin ranar fara kidayar jama’a da gidaje ta …

Labarai, Zamfara

Yari Ya Raba Tirela 240 Na Kayan Abinci Saboda Watan Azum

Posted onMarch 26, 2023March 26, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, kuma zabebben Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma, Honarabul Abdulaziz Yari Abubakar ya kaddamar …

Labarai

INEC Ta Sanya Ranar Baiwa Zaɓaɓɓun Gwamnoni Shaidar Cin Zaɓe

Posted onMarch 26, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ce ta saka ranakun da za ta bayar da takardar shaidar cin zaɓe ga …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un
Allah Ya Yiwa Alh Muhd Lawal (BANI MBAKA) Rasuwa

Posted onMarch 26, 2023March 26, 2023

Alhaji Muhd Lawal ya rasu ne bayan yar garejiyar rashin lafiya da ya sha fama da ita a gidansa da ke Abuja ranar Juma’a da …

Labarai

Mataimakin Gen Abacha, Oladipo Diya Ya Rasu

Posted onMarch 26, 2023

Alfijr ta rawaito Laftanar Janar Oladipo Diya, wanda ya yi mataimakin shugaban ƙasar Najeriya zamanin mulkin Janar Sani Abacha ya rasu. Janar Oladipo Diya ya …

Labarai

Hukumar EFCC Ta Damke Wasu Masu Sana’ar PoS Su 80

Posted onMarch 26, 2023March 26, 2023

Alfijr ta rawaito EFCC ne suka cafke awasu ma’aikatan PoS 80, Sakamakon sayar da Naira a kan kudi da ya haura hankali a Akure, babban …

Labarai

Wasu Bata Gari Sun Farfasa Sakatariyar Hukumar Yaƙi Da Ƴan Daba

Posted onMarch 25, 2023March 25, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu ƴandaba sun lalata sakatariyar hukumar yaki da dabanci ta Zamfara a rikicin da ya barke a jihar a ranar 21 ga …

Labarai

Ibtila’i: An Tsinci Gawar Ɗan Takarar Gwamna A Mace

Posted onMarch 25, 2023

Alfijr ta rawaito Wani dan takarar jam’iyyar Labour a zaben fidda gwani na gwamna da za a yi a jihar Imo, Cif Humphrey Anumudu an …

Labarai

Mun Kammala Shirin Kama Wasu Gwamnonin Da Zarar Wa’adinsu Ya Kare — EFCC

Posted onMarch 24, 2023March 24, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa EFCC ta ce ta kammala shirye-shiryen kxama wasu gwamnonin da wa’adin mulkinsu ke karewa wadanda …

Labarai

Matashiyar Ƴar Jarida Ta Taya Abba K Yusuf Murnar Zama Zababben Gwamnan Kano

Posted onMarch 24, 2023March 24, 2023

Alfijr ta rawaito matashiyar ƴar jarida kuma yar takarar Majalisar jihar Kano a karamar hukumar Tarauni Haj Ruƙayya Umar ta taya murnar lashe zaben da …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onMarch 24, 2023March 24, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 735/ Siyarwa = …

Labarai

Mutane 25 Ne Suka Mutu, 10 Suka Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Da Ya Afku A Bauchi

Posted onMarch 24, 2023March 24, 2023

Alfijr ta rawaito a kalla mutane 25 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin da ya afku a hanyar Hadeja zuwa Potiskum a karamar hukumar …

Posts pagination

‹ 1 … 174 175 176 177 178 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab