
Allah ya yiwa matar Alh Aminu Dantata Haj Rabi Aminu Dantata rasuwa yanzu agarin Jidda.
Haj Rabi mahaifiyace ga Alh Taju Dantata kuma itace mata ta biyu a wajen Alh Aminu Dantata.
Da fatan Allah yaji kanta yasa Aljannah firdaus makoma agareta kuma ya bada hakurin wannan babban rashi na Uwa da mu kayi ameen ya rabbil alamina
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ
Allah yajikanta yagafartamata yasanya Annabi Muhammad s.a.w.yasan dazuwan.
Allah ya jiÄ·anta da gafara yasa Aljannatul Firdausi makoma, kuma inda tamu tazo yasa mu cika da iimani Ameen.
Allah ya jikan ta DA rahma.
Allah ya kyauta namu zuwan.
Allah ya jikanta da rahama ya haskaka makwancinta
Allah ya gafarta mats da rahamarsa yasa aljanna makomarta Ameen
Allah yajikanta ya gafarta mata.