
Alfijr ta rawaito Kungiyar shugabannin admin groups ta Kano tayi kira ga al umma da Ƴaƴanta wajen tabbatar da hadin kai da tabbatar da inganta zumunci tsakani da Allah.
Anyi wannan kiran ne a ranar Alhamis wajen shan ruwan da kungiyar ce hadawa duk shekara.
Babbar manufar wannan kungiyar ta Kano State Admin Forum ita ce! Domin tsarkake harkar group group da ta zama ruwan dare gama duniya, da tabbatar da tsari mai kyau a duk group din da yake da rajista a Kano.
Wannan ya biyo bayan yadda wasu ke amfani da group domin lalatawa da wargaza tarbiyyar matasa da al umma.
A karshe shugaban kungiyar Ibrahim Khalil a madadin sauran shugabanni da yayanta, suna taya daukacin al’ummar musulmin duniyar murnar wannan rana ta Eld Mubarak, Allah yasa muna daga cikin yantattun bayi ameen ameen.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ
Alhmdllh Allah yasaka wa da alkhairi
Ameen
Gaskiya ne. Yaya ake shiga wannan ƙungiya mai albarka. Domin da ganin zubin yan kungiyar kwalliya zata biya kuɗin sabulu. Allah ya sa mu dace
Gaskiyane wannan hanyace mai kyau domun indai zamu rike zumunci da taimakwan juna to tabbas ajwai nasarori marasa adadi sai ndai nace allah yashiga lamarinmu baki daya