Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Wani Fitaccen Basaraken Gargajiya Ya Rasu A Nijeriya

Posted onApril 30, 2023April 30, 2023

Alfijr ta rawaito ‘yan uwa sun bayyana rasuwar babban basaraken garin Obudu a karamar hukumar Obudu (LGA) ta jihar Kuros Riba, mai martaba Joseph Davies-Agba …

Labarai

Dogarin Zababben Gwamnan Kano Ya Rasa Ransa A Hatsarin Mota

Posted onApril 30, 2023April 30, 2023

📸 Kwankwasiyya Reporters Alfijr ta rawaito ranar Asabar din da ta gabata ne wani Haɗarin mota yayi sanadiyar rayuwar babban dogarin zababben gwamnan jihar Kano, …

Labarai

Mutuwar Mutane 7 A Harin Da Ƴan Bindiga Suka Kai Wa Ayarin Karya Ne – Gwamna

Posted onApril 30, 2023April 30, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Hope Uzodimma na Imo ya yi watsi da labarin kan harin da aka kai wa ayarin motocinsa. Wasu ‘yan bindiga a …

Labarai

Wata Mummunar Gobara Ta Yi  Barna A Fadar Wani Babban Basarake

Posted onApril 30, 2023April 30, 2023

Alfijr ta rawaito wata Mummunar Gobara ta kama a fadar babban basarake a jihar Oyo mai riƙe da sarautar Ooni na Ife. Wasu ganau sun …

Labarai

Gwamnatin NNPP Za Ta Sake Duba Dalilin Sauke Sarki Sanusi – Kwankwaso

Posted onApril 29, 2023

Alfijr ta rawaito Dan Takarar Shugabancin kasa na Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce gwamnati mai …

Labarai

Abubuwan Da Ya Kamata Ka Koya Dangane Da Rayuwar Marigayi Alh Hamisu Bala Durumin iya (TAKAWA)

Posted onApril 29, 2023April 29, 2023

Amsar Tambayar Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Alh Abba Khamis Bala da ga Marigayi Alh Khamis Bala ya bayyanawa Alfijr wasu abubuwa dangane da rayuwar …

Labarai

Gwamnan Ganduje Ya Magantu Kan Zargin Jam’iyyar NNPP Na Kafar Ungulu

Posted onApril 29, 2023April 29, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta ce a shirye take domin miƙa mulki ga sabuwar gwamnati cikin ruwan sanyi ba tare da tayar da …

Labarai

Matakin TCN Kan Kamfanonin Lantarkin Kano Da Kaduna ya Jefa Al’umma Cikin Duhu

Posted onApril 29, 2023April 29, 2023

Alfijr ta rawaito rashin wutar lantarki na daga cikin matsalolin da ke damun jama’a a Nijeriya. Matakin da kamfanin da ke dakon wutar lantarki a …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Amince Da Ƙara Dage Kidayar 2023 Shugaban Kasa

Posted onApril 29, 2023April 29, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari Ya Amince Da Dage Kididdigar yawan Jama’a da gidaje na shekarar 2023, wanda tunda aka shirya daga 3-7 …

Labarai

Jami’an Yan Sanda Sun Kama Bindigogin Kirar AK-47 A Kano

Posted onApril 29, 2023April 29, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan sanda sun kama bindigogi kirar AK-47 guda hudu a kokarin yin fasakwaurinsu zuwa Kano. A ranar Juma’a ne ’yan sanda yayin …

Labarai

Gwamnonin PDP Sun Gana Da Zababben Shugaban Ƙasa A Abuja

Posted onApril 29, 2023April 29, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnonin PDP sun ziyarci Tinubu a Abuja, yayin ganawar sun yi kira ga yan Najeriya da su marawa zababben shugaban kasa baya …

Labarai

Ganduje Yana Mana Zagon Kasa Don Ruguza Siyasa A Kano – NNPP

Posted onApril 29, 2023April 29, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta zargi gwamnatin jihar Kano da yi wa sabuwar gwamnati zagon kasa a jihar. Da yake …

Labarai

Wata Dalibar Jami’a Ta Rasa Ranta Jim Kadan Da Kammala Rubuta Jarabawa

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Wata dalibar Jami’ar Jihar Yobe da ke Damaturu, Maryam Lawan Goroma, a ranar Alhamis, ta fadi ta rasu jim kadan bayan ta …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutun Ma aikata Ta Bana

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ne ya bayyana ranar Litinin 1st May a matsayin ranar hutu a madadin gwamnatin tarayya. Ministan, …

Labarai

Nijar Ta Tsawaita Dokar Ta Baci A Wasu Jihohi A Kasar

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da tsawaita dokar ta- bacin da ta sanya a wasu jihohin kasar da suke fama da matsalar …

Bola Tinubu, Labarai

Tinubu Zai Haɗa Akpabio Da Barau Jibrin A Matsayin Shugaban Majalisa Da Mataimaki

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya kammala shirin naɗa tsohon gwamnan Akwa Ibom, Sanata Godswill Akpabio a matsayin shugaban majalisar dattawa, …

DSS, Labarai

DSS Ta Kama Babban Jami’in Tsaro Na Gwamnan Jihar Adamawa

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito wasu da ake zargin jami’an hukumar ta DSS ne sun cafke babban jami’in tsaro na jihar, wasu kuma akan harin da aka …

Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kama Wasu Yan Mata Da Samari Suna Tsaka Da Shakatawa

Posted onApril 27, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar Hisbah ta  jihar Kebbi sun kama wasu kananan yara 11 a wani wurin shakatawa da ke babban birnin jihar Kebbi. …

Labarai

An Gurfanar Da Miji Kan Takarkarewa Da Cizon Leben Matarsa

Posted onApril 27, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Wani magidanci mai shekaru 40, Ayodeji Abayomi, a yau Alhamis a ka gurfanar da shi a wata kotun majistare da ke Iyaganku …

Labarai

Samsung A10s SM-A107M 9 0 Stock ROM Flash File

Posted onApril 27, 2023May 2, 2023

Your problem is persist then leave a comment with full details about error. Then our team will help you.If you recognize your error then more …

Posts pagination

‹ 1 … 165 166 167 168 169 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab