Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Mafi Yawan Mata Masu Amfani Da “Sha-Ka-Fashe” Ƴan Madigo Ne. In Ji Likita

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Doctor Khalid Sunusi Kani ya bayyana cewar cikin ikon Allah na samu damar gudanar da wani binciken sirri a matsayi na na …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Amince Da Naɗin Dan Kano Da Mutane 5 Daga Jihohi 5

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba a Abuja ya rantsar da sabbin Perm Sec guda shida kafin a fara taron mako-mako …

Labarai

Anyi Karar Wani Tsohon Minista Kan Takardar Shaidar Karatu Na Jabu

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na jam’iyyar APC mai mulki, Kwamared Timi Frank, ya yi kira ga majalisar dokoki ta kasa, rundunar …

Labarai

Rundunar Ƴan Sandan Kano Sun Kama Ƴan Daba 83 Yayin Bukukuwan Sallah

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce ta yi nasarar kama ‘yan daba 83 a lokutan bukukuwan karamar Sallah da aka yi. …

Labarai

Gobara Ta Ƙone Shaguna 100 A Wata Kasuwa A Kaduna

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Gobara ta kone kayayyakin na miliyoyin Naira a shaguna 100 da ke shahararriyar kasuwar Yan-Katato da ke karamar hukumar Sabon Gari a …

Labarai, Whatsapp

WhatsApp Ya Kirƙiro Fasahar Buɗewa A Wayoyi 4 Da Lamba Ɗaya

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Kamfanin WhatsApp ya bayyana saki wata sabuwar fasaha wadda za ta bai wa mutum damar amfani da lamba ɗaya ya buɗe …

Labarai

Ƴar Takarar Gwamna A Adamawa Aisha Binani Ta Janye Ƙarar Da Ta Shigar Kan INEC

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Alfijr ta rawaito ƴar takarar gwamna a jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Adamawa, Aisha Dahiru Ahmed, wacce aka fi sani da “Binani,” ta janye …

Labarai

EFCC Ta Gurfanar Da Kakakin Majalisa Da Wasu Mutane Bisa Laifin Damfara

Posted onApril 26, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta gurfanar da kakakin majalisar dokokin jihar Ondo, Mista Bamidele Oloyelogun, a gaban babbar …

Labarai

Kano Tayi Sabon Kwamishinan ’Ƴan Sanda Da Wasu Jihohi 11

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Aikin Dan Sanda ta nada sabon kwamishinan ’yan sandan jihohin Kano da Kaduna da wasu jihohi 10. Hukumar ta yi sauyin …

Labarai

Kwamishinan Ƴan Sanda Ya Tumbuke DPO Daga Mukaminsa Ya Kuma Dakatar Da Wasu

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamishinan Ƴan Sandan Jihar Lagos Idowu Owohunwa, ya bayar da umarnin tsige jami’in ‘yan sanda DPO, Olosan Mushin, bisa zarginsa da aikata …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah Ya Yiwa Rijistaran Jami’ar Bayero Rasuwa

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Allah ya yi wa Malam Jamil A. Salim, rijistaran jami’ar Bayero rasuwa a daren wannan rana. Malam Jamil Salim sanannen ma’aikaci ne kuma kwararre wanda …

Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Baba Musa Gwadabe Rasuwa

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Allah ya yiwa Baba Musa Gwadabe Rasuwa daya daga cikin jiga jigan dattijan siyasar jihar Kano Ya Rasu bayan ya sha fama da doguwar rashin …

Labarai

Badakalar Kudade: EFCC Ta Ci Gaba Da Gurfanar Da Fani-Kayode Da Wasu

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC za ta fara gurfanar da tsohon ministan sufurin …

Labarai

Sustanon 250 steroid: tutto cio che devi sapere

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Sustanon 250: Una panoramica sullo steroide Cos’e Sustanon 250?

Labarai

Hatsarin Mota Ya Hallaka Jami’an Ƴan Sanda Uku

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan sanda uku sun rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a garin Kidanda da ke karamar …

Labarai

Kotu Ta Soke Kwacewa Da Soke Takardar Mallakar Durbar Hotel Da El-Rufai Yayi

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Kaduna ta soke takardar shaidar zama Otal din Durbar da Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi. A watan Janairun …

Labarai

Bayan Garkuwa Da Wata Kwamishiniya Ƴan Bindigar Sun Bukaci Naira Miliyan 500

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da wata Kwamishinar Kasa, Hukumar Kidaya ta Kasa a Jihar Bayelsa, Misis Gloria Izonfuo Daga bisani sun …

Bola Tinubu, Labarai

Nagode Da Soyayya Da Goyon Baya Ga Kuka Nuna Min – Bola Tinubu

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

Alfijr ta rawaito zababben shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewar ya yi matukar farin ciki da dawowa gida tare da kaskantar da kai …

Labarai

Shugaba Muhammadu Buhari Zai Sake Fita Taro Kasar Ghana

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari zai halarci taron ƙolin shugabannin ƙasashen yankin tekun Guinea da za a gudanar a Accra babban birnin ƙasar Ghana. Hakan …

Posts pagination

‹ 1 … 166 167 168 169 170 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab