Inna lillahi Wa Inna ilaihir Raji’un Allah Ya Yiwa Minshawi Mamudu Rasuwa

Allah ya yiwa Minshawi Mamudu Aminu Rasuwa.

Ya Rasu ne bayan garejiyar rashin lafiya.

Marigayin kanine ga Hajiya Surayya Aminu mai Lakanin Sai Mama, tsohuwa board member ta Kano Pillars.

Za a yi jana’izarsa gobe Juma’a a Masallacin idi na Sharada.

Muna addu ar Allah Ya gafarta masa Allah ya bawa iyalai da iyaye da ƴan uwa hakurin rashinsa ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *