“Yakin zai kawo cikas ga dogaro da tattalin arzikin kasashen biyu kuma ya cutar da kasashen biyu.” Jam’iyyar PRP ta bukaci shugaba Bola Tinubu da …
“Yakin zai kawo cikas ga dogaro da tattalin arzikin kasashen biyu kuma ya cutar da kasashen biyu.” Jam’iyyar PRP ta bukaci shugaba Bola Tinubu da …
Yan tawaye ba sa neman karbe madafun iko a kasar sai dai suna neman a cimma matsaya da za ta dace da muradun jama’a. Alfijir …
Gwamnan Jihar Katsina, Dakta Dikko Umar Raɗɗa, ya naɗa matashiya mai shekaru 25 ƴar asalin jihar Katsina, mai suna Rabi’atu Sulaiman, a matsayin mai taimaka …
Janar Tchiani ya ce nan da wata daya za su kafa kwamitin da zai yi nazari kan sabon kundin tsarin mulki na kasar. Alfijir Labarai …
Bazoum “yana cike da karsashi” ko da yake har yanzu babu wutar lantarki a gidan da ake tsare da shi. Tawagar Kungiyar ECOWAS karkashin jagorancin …
Mayaƙan sa-kan za su taimaka wa sojojin Nijar a filin daga, kula da lafiya da sufuri da sauransu, idan buƙatar hakan ta taso. Alfijir Labarai …
Ecowas na son sojojin su mayar da Shugaba Mohamed Bazoum kan mulki, wanda suke tsare da shi tun 25 ga watan Yuli. Alfijir Labarai ta …
Shugaban riko na kungiyar yanjarida mawallafa Labarai ta yanar gizo Abdullateef Abubakar Jos ya mika ta’aziyya ga iyalan marigayi Abdullahi Yakubu, wakilin jaridar Leadership na …
Ziyarar farko, a wannan karo suna sa ran samun kyakkyawar tarba daga shugabannin mulkin sojan Nijar. Kwamitin shiga tsakani na Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Afirka …
Hassanat Shehu Kagara Wasu fusatattun mutane sun yi taho mu gama tare da kone wani Kasurgumin Bahaushe mai Garkuwa da yara a karamar hukumar Lapai …
A kokarin da aminan kasar Nijar suka yi na alkawarin da suka daukar mata na shigar mata wajen kare kanta daga shirin yakin da kungiyar …
Don haka ba mu rufe kofar tattaunawa ba… amma ba za mu yi ta tattaunawa da ba ta da iyaka ba.” Alfijir Labarai ta rawaito …
Rundunar yan sandan jahar Jigawa ta samu nasarar cafke wani matashi mai suna Nura Abubakar mai shekaru 24 mazaunin unguwar Gada a karamar hukumar Kazaure …
A halin da ake ciki, mai magana da yawun DSS Peter Afunaya ya ce “Babu wani sharhi,” lokacin da aka tambaye shi game da kama …
Wani magidanci mai suna Samaila Ilu mai shekaru 35 ya rataye kansa har lahira, sakamakon mawuyacin halin da yake ciki a jihar Jigawa. Alfijir Labarai …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
An dakatar da Farfesa Cyril ne saboda zargin sa da saɓa dokokin jami’ar. Alfijir Labarai ta rawaito Jami’ar Kalaba ta cire Shugaban Tsangayar Aikin Lauya, …
A kokarin da gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamnan Dikko Umaru Radda take yi na ganin ta saukaka wa al’ummar jihar. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya amince da fitar da zunzurutun kudi har kusan naira biliyan takwas da za a yi amfani da su don …
Halin da muke ciki a kasar mu yau, shine domin kyakkyawan gobenmu Alfijir Labarai ta rawaito Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga ‘yan Najeriya …