A ranar Juma’a ne wata yar sanda ta harbe kanta har lahira a ofishin ‘yan sanda na Kiandutu da ke Thika. Alfijir Labarai ta rawaito …
A ranar Juma’a ne wata yar sanda ta harbe kanta har lahira a ofishin ‘yan sanda na Kiandutu da ke Thika. Alfijir Labarai ta rawaito …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa Siya = 908 / Siyarwa …
Wannan dai shi ne dalilin da ma’aikatar ta bayar kan korar takwaransu na kasar Faransa, Sylvain Itte. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Sojin Nijar ta …
Jami’an hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) sun kama wasu matasa 23 bisa zargin zambatar mutane ta intanet da …
Ministar harkokin jin-ƙai da kawar da talauci ta Najeriya, Betta Edu ta ce gwamnatin ƙasar za ta yi aiki kafaɗa-da-kafaɗa da gwamnonin jihohi, da ƙananan …
Kamfanin dillancin labaran Nijar ANP ya ce ambaliyar ruwa ta kashe mutum 32 cikin watannin baya-bayan nan. Alfijir Labarai ta rawaito Yankin Tahoua da ke …
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a zaben 2023 ya sake ziyartar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a Abuja. Alfijir …
Wannan ne karo na hudu da ake zargin Donald Trump da aikata manyan laifuka a wannan shekarar. Alfijir Labarai ta rawaito tsohon shugaban kasar Amurka …
Kotun daukaka kara, da ke zamanta a Abuja ta kori karar da Gwamnan Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya shigar na neman a yi watsi …
Yan takarar shugabancin Amurka na Jam’iyyar Republican sun fara muhawara a daren Laraba a babban taron farko na zaben Shugaban kasa na shekara mai zuwa. …
jami’in na DSS ya yi wa Mista Oludele mummunan rauni a kwankwaso, kuma an kai shi asibiti domin yi masa magani. Alfijir Labarai ta rawaito …
Rahotanni daga Abuja, babban birnin Nijeriya na cewa mutane da dama sun mutu sakamakon ruftawar wani gini yayin da ake shatata ruwan sama ranar Laraba …
Sheikh Ibrahim khalil yayi wannan wajabi ne a wajen walimar yaye dalibai to a cikin wannan maudu’i ne malam ya kawo abubuwan da mace tafi …
Tuni KAROTA ta mika wadanda ake zargin hannun ‘yan sanda don fadada bincike. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Kula da Ababen Hawa ta Jihar Kano …
Hakan na zuwa ne dai a daidai lokacin da daliban jami’ar ke ci gaba da kokawa da karin kudin da jami’ar ta yi. Alfijir Labarai …
Kamfaninmu ya shahara ne wajen samarwa al’umma nau’ikan shayi sama da kala 35, domin inganta Lafiyar al’umma da samun nutsuwa. Alfijir Labarai ta rawaito shugaban …
Sanarwar ta fitar da jerin sunayen daliban da suka yi nasarar samun gurbin shiga Jami’ar MEWAR AND SR UNIVERSITIES dake kasar Indiya Alfijir Labarai ta …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya kungiya ce mai da’a sosai, kuma ba za ta taba amincewa da rashin da’a na jami’in da aka gani a bidiyon …
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike ya amince da rusa gine-gine 6,000 a gundumomi 30 na birnin. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar babban birnin tarayya …