Da ana yin amfani da wasu abubuwa hudu a Najeriya wato arzikin kasa, mutanen kirki, ilimi da hankali da ba mu shiga irin mawuyacin halin …
Da ana yin amfani da wasu abubuwa hudu a Najeriya wato arzikin kasa, mutanen kirki, ilimi da hankali da ba mu shiga irin mawuyacin halin …
Wasu ‘yan bindiga sun kashe malaman makarantar sakandare biyu tare da raunata mataimakin shugaban makarantar Beco Comprehensive High School dake jihar Fulato Alfijir Labarai ta …
Tarin dalibai mata ne na Jami’ar Jihar Calabar suka gudanar da zanga-zangar nuna adawa da halin dan bunsuru da wani malamin sashen koyon aikin sharia …
Ina kira gare ku, ba tare da la’akari da jam’iyyun siyasa daban-daban ba, ku ba gwamnan jihar hadin kai domin ci gaban jihar Kano. Shugaban …
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta cafke wasu mutum shida da ake zargi da cin fuskar Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. Alfijir Labarai ta rawaito …
Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma Ecowas ta ce ta kaɗu da jin yunƙurin sojoji masu juyin mulki a Nijar na tuhumar zaɓaɓɓen …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Helikwaftan yana kan hanyarsa ta tafiya Kaduna ne bayan da ya bar Makarantar Firamare ta Zungeru. Hoto: Nigerian Airforce Alfijir Labarai ta rawaito Wani jirgi …
Hakan na zuwa ne a matsayin taimakon sauraren radadin cirewar tallafin Man Fetur, Alfijir Labarai ta rawaito babban asibitocin Jihar Legas da Cibiyoyin Kiwon Lafiya …
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta ce jihohi 19 da kuma gurare 56 a fadin kasar nan na iya fuskantar ruwan sama …
Matasan su 12 sun gurfanar a gaban kotun Majistre dake zaman ta a unguwar Norman’s Land, mai lamba 16, bisa zarginsu da aikata laifukan hada kai da …
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed ya yi alkawarin bayar da duk tallafin da ake bukata domin a gyara gadar da ta karye a hanyar da …
Daga Aminu Bala Madobi Ra’ayoyi mabanbanta sun fantsama biyo bayan wani hoton da ke nuna tsohon Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali-Baba, …
Saida aka shekara 15 a Faransa ba tare da an ɗauke wutar lantarki ko daidai da minti 5. Alfijir Labarai ta rawaito shekarar da ta …
Mun yi gaggawar karbe mulkin Nijar domin dakile mummunar barazanar da hatta Najeriya sai ta shafa. Alfijir Labarai ta rawaito Janar Abdourahmane Tchiani, shugaban mulkin …
Manufar wannan sabuwar rijistar ita ce tabbatar da sahihin bayanan tsare-tsare na manufofin gwamnati da kuma sanya ido don tsaftace fannin Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnan jihar Ekiti Biodun Oyebanji ya dakatar da sabon kwamishinan masarautu da harkokin cikin gida Mista Olaiya Atibioke na tsawon makonni biyu. Alfijir Labarai ta …
Marin da matata ke yawan sharara min ne ya sa nake son kotu ta raba aurenmu inji wani miji da ya maka matarsa kotu saboda …
Wannan mafari ne, saboda za a fara aiwatar da wasu manyan tsare-tsare nan ba da jimawa ba, Alfijir Labarai ta rawaito Gwamna Mallam Umar Namadi …