Mutumin da ya zana tutar Najeriya, Taiwo Akinkunmi ya mutu ya na da shekaru 87 a duniya. Gabanin Najeriya ta samu ‘yancin kanta daga turawan …
Mutumin da ya zana tutar Najeriya, Taiwo Akinkunmi ya mutu ya na da shekaru 87 a duniya. Gabanin Najeriya ta samu ‘yancin kanta daga turawan …
Faransa ta ce tana sanya ido sosai a kan halin da ake ciki a Gabon. Alfijir Labarai ta rawaito hannaye jarin kamfanonin Faransa uku sun …
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta sauke shugaban asibitin yara na Hasiya Bayero bisa zargin rashin iya shugabanci. Alfijir Labarai ta rawaito wata …
Majalisar dokokin Jihar Kano ta goma na shirin gyara dokar Ilimi ta jihar wadda aka samar tun shekarar 1963, zuwa matsayin tsarin ilimina duniya. Alfijir …
Ƴan sanda a jihar Edo sun kama wani dalibi na jami’ar Port Harcourt, UNIPORT mai shekaru 24 bisa zarginsa da daɓa wa budurwarsa wuƙa ta …
Jami’an hukumar babban birnin tarayya Abuja FCTA, a ranar Talata sun rusa wata haramtacciyar kasuwa mai suna “Kasuwan Dare”, wacce ta kasance maboyar masu laifi …
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce riKicin siyasar ƙasar Nijar haɗi da takunkuman da aka ƙaƙaba mata sakamakon juyin mulki ya jefa ɗimbin jama’ar ƙasar da …
Sojoji a ƙasar Gabon dake yankin Tsakiyar Afirka sun ce sun yi wa shugaban ƙasa Ali Bongo juyin mulki. Alfijir Labarai ta rawaito hakan ya …
Magana ce da ake yin ta a Social Media kawai. Kuma maganar Social Media tamkar wasan kwaikwayon Nollywood ne da Kannywood ne. Alfijir Labarai ta …
Tsohon Kwamishinan Raya Karkakara Na jihar Kano Kuma Dan takarar Majalisar Tarayya na mazabar Kura Madobi da Garunmalam Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso daman ya gargadi …
Bola Tinubu, ya amince da nadin sabbin shugabannin hukumar gudanarwa ta Hukumar Raya Neja-Delta (NDDC) da ta hada da wadannan mambobin kwamitin da gudanarwa. Alfijir …
Allah ya yiwa mahaifiyar Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano Abba El-Mustapha rasuwa. Ta rasu ne yau Talata kamar yadda Abba ya sanar. Muna …
Kwamitin amintattu (BoT) na jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari sun sanar da dakatar da Rabiu Musa Kwankwaso na tsawon watanni shida saboda zarginsa da …
S1hugaban ƙasar Nageriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya fidda manufofi ko ƙudirori guda 8 waɗanda ya ke son cimmawa a gwamnatinsa. Ga manufofin guda takwas, …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Kwankwaso ba’a kan rashin nada shi minista. Alfijir Labarai …
Binciken ya kasa tantance dalilin da yasa cibiyar ta zabi iya wasu mutane ne kawai ke da damar shiga, sabanin yadda a baya kowa na …
Zamu ɗauki ma’aikata Kusan Dubu 300,000 aikin yi a fadin kasar nan Domin Ganin kasarmu ta zama wuri mafi Aminci. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar …
Wata babbar kotun jihar Kano ta hana Hukumar EFCC da Hukumar da’ar ma’aikata da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka (ICPC) …
Sojojin mulkin Jamhuriyar Nijar sun kama wasu malaman jami’a sakamakon nuna adawa da juyin mulkin da suka yi a watan Yulin da ya gabata. Alfijir …