Tuni Sojoji Suka Mamaye fadar shugaban ƙasar inda Suka kama Harɓe-Harɓe A yanzu haka Sojojin Kasar Ivory-Coast sun mamaye fadar Shugaban Kasa a wani yankurin …
Tuni Sojoji Suka Mamaye fadar shugaban ƙasar inda Suka kama Harɓe-Harɓe A yanzu haka Sojojin Kasar Ivory-Coast sun mamaye fadar Shugaban Kasa a wani yankurin …
Allah Ya Yi Wa Wakilin Gidan Rediyon Faransa rasuwa a jiya Talata. Alhaji Kabir Yusuf ya Rasu ne a daren Talata, Kwana biyar bayan dawowarsa …
‘Yan kasar Nijar sun kwashe wata da watanni suna gudanar da zanga-zangar kyamar Faransa da neman ta kwashe dakarunta daga kasar Alfijir Labarai ta rawaito …
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce kasarsa za ta janye jakadanta sannan ta kwashe dakarunta daga Jamhuriyar Nijar nan da watanni kadan masu zuwa, bayan …
sojojin Faransa suna tattaunawa da sojojin Nijar kan ficewar “wani bangare” na sojojin daga kasar bayan juyin mulki. Alfijir Labarai ta rawaito Faransa ta fara …
Sojojin sun ce jakadan Nijar ya yi amsa gayyatar da suka yi masa. Alfijir Labarai ta rawaito sojojin Nijar sun kwace kariyar diflomasiyya da jakadan …
Faransa ta ce tana sanya ido sosai a kan halin da ake ciki a Gabon. Alfijir Labarai ta rawaito hannaye jarin kamfanonin Faransa uku sun …
Daga AAminu Bala Madobi Gwamnatin Faransa ta haramtawa dalibai mata a makarantun gwamnatin kasar sanya Abaya a kan rigunan da wasu mata musulmi ke sanyawa. …