Yana da matukar muhimmanci ga arewa ta fara shirin sake fasalin yankin da kuma sake farfado da shi don sake mayar da shi domin a …
Yana da matukar muhimmanci ga arewa ta fara shirin sake fasalin yankin da kuma sake farfado da shi don sake mayar da shi domin a …
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sabbin muƙamai da za su taimaka mar a cikin ƙunshin gwamnatinsa. Alfijir Labarai ta rawaito a wata …
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya kaddamar da fara aikin gina kananun makarantu 62 a fadin jihar. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan a lokacin da …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 910 / Siyarwa …
Wasu ɓarayi ne sun kai hari a matatar ruwa ta Birninkudu da ke karamar hukumar Birninkudu a jihar Jigawa, inda suka lakaɗa wa ma’aikata duka …
Ta kuma bukaci a sake duba mafi karancin albashi daga N30,000 zuwa N200,000, Alfijir Labarai ta rawaito kungiyar Kwadago ta Nijeriya NLC, za ta fara …
Daga Aminu Bala Madobi Bayan Kwamitin zaman lafiya da tsaro na Tarayyar Afirka ya dakatar da kasar Gabon kan hambarar da gwamnatin shugaba Ondimba Ali …
Ya zuwa yanzu za a iya cewa an kai wani mataki na kiki-kaka a yunƙurin mayar da mulkin demokuraɗiyya a jamhuriyar Nijar. Sojojin da suka …
Ku mayar da hankali kan cutar da ke haifar da juyin mulki Alfijir Labarai ta rawaito Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, …
“Rahoton, wanda aka yi shi da Faransaci… na karya ne, kuma ya kamata a dauke shi a matsayin labarin karya,” in ji ECOWAS. Alfijir Labarai …
Dogo dai an ce ya yi kaurin suna wajen cin zarafin duk wanda yake ganin makiyi ne ga gwamnan jihar. Alfijir Labarai ta rawaito wani …
A jiya Laraba ne jam’iyyar, APC, reshen jihar Osun, ta sanar da korar mambobinta 84, bisa aikata laifukan yi wa jam’iyyar zagon-ƙasa. Alfijir Labarai ta …
Sojojin sun ce jakadan Nijar ya yi amsa gayyatar da suka yi masa. Alfijir Labarai ta rawaito sojojin Nijar sun kwace kariyar diflomasiyya da jakadan …
Jihohin sun haɗa da Kebbi da Sokoto da Zamfara da Katsina da Kano da Jigawa da Bauci da Gombe da Adamawa da Yobe da kuma …
Najeriya ma ta yi ƙaurin suna a juyin mulki inda ta fuskanci matsalar har sau takwas tun bayan samun ‘yancin kanta a watan Janairun 1966 …
Dole ne ku zama sojoji masu horo, ku zama sojoji masu aminci. Alfijir Labarai ta rawaito Babban kwamandan runduna ta 81 ta Najeriya (NA), Manjo …
Hukumar Hisba dake jihar Kano ta bayyana cewa za ta daura wa mata 1,800 aure sannan za ta yi wa mata kayan gara na daki. …
Tinubu ya yi ala wadai da juyin mulkin da sojoji suka yi a ƙasar Gabon, yana mai cewa, “mulkin kama karya” yana yaduwa a fadin …
Jagororin sojin da suka yi juyin mulki a Gabon sun sanar da Janar Brice Oligui Nguema a matsayin shugaban ƙasar na riƙon-ƙwarya. Lamarin na faruwa …