Daga AAminu Bala Madobi Gwamnatin Faransa ta haramtawa dalibai mata a makarantun gwamnatin kasar sanya Abaya a kan rigunan da wasu mata musulmi ke sanyawa. …
Daga AAminu Bala Madobi Gwamnatin Faransa ta haramtawa dalibai mata a makarantun gwamnatin kasar sanya Abaya a kan rigunan da wasu mata musulmi ke sanyawa. …
Daga Aminu Bala Madobi Mazauna garin Yenegoa na jihar Bayelsa da dama sun bankara tare da kutsawa wani rumbun ajiyar kayan rage radadi, inda suka …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 910/ Siyarwa = …
Musawa, wadda a halin yanzu tana aikin bautar kasa na shekara daya, tana rike da mukamin minista wanda hakan ya karya dokar NYSC. Alfijir Labarai …
Gwamnatin jihar Katsina ta haramta amfani da baburan hawa dana kasuwanci da dare a fadin kananan hukumomi 19 na jihar a wani mataki na inganta …
Duk hukumar da aka gano tana bai wa ofishin jakadancin Faransa wadannan abubuwa, za a dauke ta a matsayin “makiyiyar al’umma,” Alfijir Labarai ta rawaito …
Muna rokon gwamnati da ta gaggauta samar wa ‘yan Najeriya sauki akan matsanancin tsadar abinci da ake fama dashi a kasa Alfijir Labarai ta rawaito …
Wasu yan bindiga sun yi awon-gaba da Sagiru Umar Kofa, jami’in alhazai na ƙaramar hukumar Bebeji a jihar Kano. Alfijir Labarai ta rawaito ƴan bindiga …
Kuna so ku tambayiTinubu yadda ya samu wannan nasarar domin mu koya daga hazakarsa. Alfijir Labarai ta rawaito Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, …
Galibin wadanda suka jikkata ‘yan kwana-kwana ne da suka garzaya tashar domin kashe gobarar daga fashewar farko kafin ta biyun ta faru. Alfijir Labarai ta …
Ana yawan samun kisan mutane ta hanyar amfani da bindiga a Amurka. Alfijir Labarai ta rawaito wani mutum farar fata dauke da wata bindiga mai …
Harshen Hausa yana cikin manyan harsunan duniya da suke samun ci-gaba a fannonin fasahar zamani. Amma yana fuskantar rashin hanzari wajen samun karbuwa a sabbin …
Hukumar ta garƙame ofishin mawakin siyasar tare da yin awon gaba da kayan aikinsa. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar tace fina-finai da dab’i ta Jihar …
kamar yadda suka je Nijar suka bayar da shawarar kar ayi yaƙi, yana kira garesu da su je fadar shugaban ƙasa Bola Tinubu su faɗa …
Hukumar ƴan yi wa ƙasa hidima (NYSC) ta tabbatar da cewa ministar fasaha, al’adu da tattalin arziƙin fikira, yanzu take yin bautar ƙasa. Alfijir Labarai …
Shugabannin jam’iyyar APC na Kano karkashin jagorancin Abdullahi Abbas sun umarci al’ummar Kano da ‘ya’yanta na mazabun 484 da ke Kano da su gudanar da …
Umarnin zai bai wa sojojin damar mayar da martani kan ko wane irin hari a cikin gaggawa. Alfijir Labarai ta rawaito Sojojin da suka yi …
Alfijir Labarai ta rawaito Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da sojojin juyin mulki Jamhuriyar Nijar din suka fitar. Domin Samun sauran shirye shiryenmu, …
Hukumar na binciken wani lamari da bukatar samun wasu bayanai daga ofishinku wanda ya zama wajibi. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Yaki da Masu yi …