Mai Martaba ya hori wadanda aka nada din da su zama masu gaskiya da rikon amana tare da jajircewa a ayyukansu. Alfijir Labarai ta rawaito …
Mai Martaba ya hori wadanda aka nada din da su zama masu gaskiya da rikon amana tare da jajircewa a ayyukansu. Alfijir Labarai ta rawaito …
Hakan na zuwa ne lokacin da matar ta ga yaron a dakinsa tare da budurwarsa Alfijir Labarai ta rawaito wata uwar mai suna, Maryam Zakari, …
Tsagin jam’iyyar NNPP karkashin jagorancin Manjo Agbo ya bayyana cewa za su binciki dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Sanata Rabi’u Kwankwaso da wasu daga …
Uwar gidan tsohon shugaban kasan ta bayyana damuwa kan lamarin ne a shafinta na Facebook jiya Lahadi, inda ta yi kakkausar suka ga wata mata …
Biyo bayan mamakon ruwan sama da aka shafe sa’o’i da dama a ranar Asabar a unguwar Dakingari da ke karamar hukumar Zuru a jihar Kebbi, …
Ya ce tun da sabon kwamandan ya hau ofis, suna ba mu abinci mara kyau da rashin wadataccen abinci Alfijir Labarai ta rawaito wani dalibi …
Idan da sauran ‘yan majalisa da jami’an gwamnati za su iya gudanar da tallafi makamancin hakan da an sami saukin rayuwa Alfijir Labarai ta rawaito …
Yayin da jam’iyyar ke kara shiga rudani, masu ruwa da tsaki sun ba da shawarar a gudanar da taro domin warware batutuwan da kuma tsara …
Yanzu haka kamfanin ya yanzu daram a jihar Kano da jihohin arewa domin sadar da mutane ingantaccen network ga saukin caji. Alfijir Labarai ta rawaito …
‘Yan sandan Bauchi sun ce babu kamshin gaskiya cikin labarin da ake yadawa cewa masu shan jini sun shiga jihar. Alfijir Labarai ta rawaito rundunar …
Juyin mulkin da zai taso a Najeriya shi ne juyin mulkin siyasa inda mutane za su yi Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban cocin INRI Evangelical …
Sun kuma jaddada bukatar shugabanni su magance bacin rai da korafe-korafen al’ummarsu domin samar da kwanciyar hankali da zaman lafiya. Alfijir Labarai ta rawaito wasu …
Mun samu nasarar cafke jabun magungunan ne a kan titin Murtala Mohammed da ke birnin Kano. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen …
Tinubu ya sha alwashin inganta huldar diflomasiyya tsakanin Nijeriya da kasashen duniya. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya umarci dukkan jakadun kasar …
N577bn daga cikin N1.103 793 587 359.70 har yanzu ba a dawo da su ba. Alfijir Labarai ta rawaito a yayin da yake nuna damuwa …
Hakimin kauyen, Malam Abdulrahaman Yusuf ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce shugaban ƴan banga na kauyen na cikin wadanda aka kashe a cikin …
Yan biyun da suka kasance ‘yan takarar shugaban kasa a zaben da aka yi a ranar 25 ga watan Fabrairu wanda shugaban kasa Bola Ahmed …
Ana zargin mambobin kwamitin da tatsar kuɗi daga shugabannin ma’aikatu. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Yaƙi da Almundahanr Kuɗaɗe ta Najeriya ICPC ta fara bincike …
Shugaban karamar hukumar wanda ya zargi gwamnan da karkatar da kudade Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), reshen jihar Ogun, a …